Za muyi kokari wajen inganta kasuwanci – BARAYA

0

Hassan Turaki. Hon. Ahmad Isah Barayan Dutse Dan takaran Sanatan Jigawa ta tsakiya a karkashin tutar jam'iyyar ADC, yayi wannan ikirari ne yayin ganawar sa da manema labarai a gidan sa dake birnin Dutse. Jam'iyyar ADC a jihar Jigawa kamar kowacce jiha ta aiwatar da tantance yan takaran Sanata na kowani shiyya kamar yadda uwar Jam'iyyar ta kasa ta sahale musu. Da...

Don’t push me to the wall, Gov Yusuf warns Kwankwaso

0

KHADIJA NASIR Governor Abba Kabir Yusuf of ‎Kano State has tackled his estranged benefactor, Rabiu Musa Kwankwaso, over “frequent attacks” against him, saying his silence should not be misinterpreted as fear. ‎‎He said, “For us, Kano peace is our priority, but if we are pushed to the wnall, we will open our mouths and talk. Silence is not a sign of...

NDC Ta Bukaci Gwamnatin Kano Ta Kawo Karshen Daba

0

Daga Hassan R Jibrin. Jam'iyyar NDC reshen jihar Kano, tayi kira ga gwamnatin jiha da ta zage damtse wajen dakile fadace-fadacen daba da kwacen wayoyi. A wata sanarwa da Sakataren Yada Labarai na jam'iyyar a Kano, Mallam Yusuf Fasaha ya fitar ta shafin sa na Facebook, ya nuna takaici ta ganin fadan daba na neman dawowa. Ya kara da cewa lamarin ba...

NCDC ta karyata ebolla Cutar Ebola

0

Daga Hassan R. Jibrin. Darakta-janar na Cibiyar Kula Da Cuttuka Masu Saurin Yaduwa ta Kasa, Mr Jide Idris ya shaidawa manema labarai cewar, kawo yanzu cutar Ebola bata shigo Najeriya ba. Cibiyar tayi wani shirin ko-ta-kwana dangane da cutar.Hukumar Lafiya ta Duniya ce ta sanar da bullarta a Kasar Jumhuriyar Dimokaradiyyar Kwango a watannin da suka gabata. Zubar jini ta kafofin...

Madarasatul Riyadul-Qur’an, Jahun Holds 12th Quranic Graduation for 38 Students

0

Abdullahi Aminu Jahun Madarasatul Riyadul-Qur’an Li-Ustaz Sunusi Jafar Kan-Karofi, Jahun Local Government Area, held its 12th Quranic graduation ceremony for 38 students.The Head of the School, Ustaz Malam Sunusi Jafar, disclosed this in his welcome address at the ceremony on Saturday and gave a brief history of the school which was established in 2004, noting that it started with 50...

TSOKACI: Daminar bana, Wanne Shiri manoma keyi ?

0

Daga Hassan R Jibrin A kwana a tashi, a sannu cikin hankali, damunar ta fara nuna alamun shigowa. Wasu nanoman sun fara share gonakinsu bisa al'ada, tanadin iri domin shukawa, hakan na da daga cikin muhimman aiyuka ga manoma kanana da manyansu. Taki, shine ruhin duk abin da yabanya ke bukata da ruwa. Sawa'un na zamani ko na gargajiy. Farashin takin...

ADC 2027: Tambuwal ya janye takarar Sanata…

0

Aminu Makama. Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata Aminu Waziri Tambuwal, ya janye daga takarar kujerar Sanatan Sokoto ta Kudu a karkashin jam’iyyar ADC, tare da mika tikitin ga tsohon Kwamishinan Kudi na jihar, Faruk Malami-Yabo. Majiyar mu ta rawaito cewa Tambuwal, wanda ake kallon jagoran ADC a jihar Sokoto, ya dauki matakin ne domin tabbatar da hadin kai a cikin jam’iyyar...

SWAN: Outcome of the recent meeting…

0

Hassan R Jibrin. The Full Council Meeting of the Sports Writers Association of Nigeria (SWAN) was held on Thursday, May 14, 2026, with members of the National Executive Committee (NEC), State Chapter Chairmen and Secretaries in attendance.After extensive deliberations on matters affecting the Association, the Council resolved as follows: 1- One Month Extension ApprovalFull Council unanimously approved an appeal for a...

Zanyi Iya Kokari na akan harkar Ilimi – Hon Adamu Gano

0

Daga Hassan R Jibrin Dan takarar majalissar dokokin jihar Kano daga Karamar Hukumar Dawakin-Kudu, Hon Adamu Sani Gano, ya jaddada kudurin sa na baiwa ilimi fifiko kamar yadda madugun darikar Kwankwasiyya, Sanata Rabi'u Kwankwaso ke nuna wa, da zarar ya lashe zaben 2027. Dan takarar ya fito ne daga yankin mazabar Gano a jam'iyyar NDC. Ya bayyana hakan ne, jim...

Tsohuwar Shugabar Matan Jam’iyyar APCn Kano Ta Rasu

0

Daga Hassan R. Jibrin. Allah ya yiwa tsohuwar shugabar matan jam'iyyar APCn jihar Kano, Hajiya Habiba 'Yandalla rasuwa. Marigayiyar mai shekaru kusan hamsin da biyu, ta jagoranci matan APC daga 2015 zuwa 2019. Alokacin rayuwarta, ta taka gagarumar rawa wajen ganin ana damawa da mata a fannoni daban-daban. Marigayiyar 'yar asalin Karamar Hukumar Warawa ce daga kauyen 'Yandalla. Wasu na ganin cewa za'a dinga...