WHAT'S NEW
2027: Reverse ADC decision or trigger credibility crisis, IPAC to INEC
ACCESSORIES
NPF KEBBI: Communal clash results casualties…
180 Communities In Niger Removes from National Grid…
WINDOWS PHONE
Gwamnatin kano tayi zaman sulhu da Dan jarida Ya’u Laraba
LATEST ARTICLES
Kotu ta yanke wa Abbati hukuncin Kisa ta hanyar rataya
Abubakar Salihu. Wata babbar Kotun Jihar Gombe mai lamba 2 ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wani matashi mai shekaru 18, Mustapha Adamu Isah, wanda aka fi sani da Abbati, bayan ta same shi da laifin kashe wata mata mai shekaru 58 mai suna Aishatu Abdullahi, wadda aka fi sani da Damori. Mai shari’a Abdulhamid Mohammed Yakubu ne ya...
Ashirye Na Ke Don Bunkasa Arzkin Dawakin-Kudu Inji Manaja
Daga Hassan R Jibrin. Al'ummomin Karamar Hukumar Dawakin-Kudu dake jihar Kano, sun bukaci matashin dan siyasa kuma hamshakin dan kasuwa, Alhaji Yahaya Muhammad wanda aka fi sani da Yahaya Manaja, da nemi takarar majalisar dokokin jihar Kano a karkashin jam'iyyar hadaka ta ADC a zaben shekarar 2027. Kiran ya biyo bayan ziyarar bazata da al'ummomin suka kai masa a gidan...
KAUGAMA LOCAL GOVT RECORDS FIRST RAINFALL
Hassan Turaki. As the weather gradually changing in Jigawa state and its outskirts at large.In kaugama local Government area of Jigawa state some villages across the area recorded heavy rainfall today Wednesday evening. The area or villages that recorded the rainfall are Dabuwaran , kaugama and Turmi Village respectively. An eye witness and native of the soil ,Dashiru Dabuwaran, stated...
NOTHERN GOVERNOR SUSPEND N150 MILLION MONTHLY SUPPORT TO KEDCO…
SANI DUTSINMA. Governor Nasir Idris of Kebbi State has directed the immediate constitution of a multi-stakeholder committee to engage the Kaduna Electricity Distribution Company (KEDCO) with a view to addressing the persistent power outages affecting the state.The Governor gave the directive during a townhall meeting held at the Presidential Banquet Hall in Birnin Kebbi, which brought together officials of KEDCO,...
IKCOE DUTSINMA MATRICULATES 350 STUDENTS…
SANI DUTSINMA Isa Kaita College of Education Dutsinma, Katsina State, has matriculated a total of three hundred and fifty students (350) for the 2025/ 2026 academic session.Speaking at the event, Governor Dikko Umar Radda, said his administration put more emphasis on education and skills acquisition thereby investing more in the sector.Represented by the Director of Admission Guidance & Training, Ministry...
Kashim Condole Kebbi Over Speaker’s Death, Shanga Attack…
SANI DUTSINMA. Vice president Kashin Shetima has led a powerful federal government delegation to kebbi State to condole and commissirate with people and state government of the state over the demise of speaker and recent killings. Kashim Shetima who said they are in the state conveying the message of the president Bola Ahamed Tinubu to the government and people of the...
A KARON FARKO AN SAMU MAHADDATAN AL-KUR’ANI A JIHAR ENUGU…
Daga Hassan R Jibrin Kimanin 'yan Mata dari da biyar (105) ne suka haddatace Al'kur'ani Mai tsarki a jihar Enugu dake Kudu maso gabashin Najeriya. Wannan samun cigaban da addinin musulinci keyi a sassan Kasar ba abun mamaki bane duba da jajircewar iyaye da malamai wajen yada addini musulunci a cikin al'uma. Duk da cewar wasu nayiwa addinin na musulunci mummunar...
Who is Rabiu Suleiman Bichi ?
Amb. Shehu Mustapha. Engr. Dr. Rabiu Suleiman Bichi is a distinguished alumnus of Ahmadu Bello University, Zaria, and a professional of many facets: a trained engineer, quantity surveyor, bureaucrat, technocrat, agriculturalist, industrialist, administrator, and a scholar well-versed in Islamic knowledge. Since the inception of the Fourth Republic in 1999, he has held a series of key political and administrative positions,...
Atiku Abubakar ya Sanya hanu kan kwangilar dala miliyan 1.2
Yakubu Uba Muhammad. Tsohon mataimakin shugaban ƙasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya rattaba hannu kan wata muhimmiyar kwangila ta kimanin dala miliyan 1.2 da wani kamfanin gyaran alaƙa a ƙasar United States, a wani yunkuri na ƙarfafa matsayinsa a siyasar duniya. Rahotanni sun nuna cewa wannan mataki na zuwa ne a daidai lokacin da ɗan siyasar ke shirin sake tsayawa takarar shugaban...
INEC ta amince da Devid Mark a matsayin shugaban ADC
Daga Hassan R Jibril. Kamar yadda gidan talabin na Channels ya labarto, Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta lashe aman da tayi. Kwanakin baya ne, hukumar bisa 'dogaro' da wani umarnin Kotu mai sarkakiyar fassara ta rushe shugabancin ADC karkashin jagorancin Sanata David Mark. Wannan mataki ya janyo ce-ce-ku-ce a ciki da wajen Najeriya, inda ake ganin jam'iyya mai...































