Tinubu Swears In New Minister…

0

Hassan Turaki. President Bola Ahmed Tinubu on Monday sworn in Mr Joseph Olasunkanmi Tegbe as Minister of Power and Ambassador Sola Enikanolaiye as Minister of State for Foreign Affairs. The brief ceremony held at the Presidential Villa was attended by the ministers’ spouses and senior government officials. The appointments followed the resignations of former Foreign Affairs Minister Yusuf Tuggar and Power...

Tsohon Shugaban Ma’aikatan Jihar Zamfara, Ahmed Liman, Ya Rasu

0

Daga Hassan Turaki. “Inna lillahi wa inna ilaihir raji’un.” Ubangiji Allah Ya yi wa tsohon Shugaban Ma’aikatan Jihar Zamfara, Alhaji Ahmed Liman, rasuwa. Marigayin ya rasu bayan gajeriyar rashin lafiya, lamarin da ya jefa ma’aikatan gwamnati da ‘yan uwansa cikin alhinin rashin sa. Ana sa ran gudanar da sallar janazarsa a yau Talata da karfe 4:30 na yamma a Masallacin...

ADC Jigawa: Babu Mataki a Jam’iyya Ba Tare da Amincewar Majalisar Zartarwa Ba – Gumel

0

Daga Hassan Turaki. Shugaban jam’iyyar African Democratic Congress, ADC, a jihar Jigawa Dr. Sani Muhammad Gumel ya tabbatar da cewa babu wani shiri ko mataki da za a dauka a cikin jam’iyyar ba tare da amincewar majalisar zartarwar jam’iyyar ba. Sani Muhammad ya bayyana haka ne yayin da yake jawabi ga jami’an jam’iyyar da ke fadin jihar, inda ya jaddada muhimmancin...

Kwankwaso Threatens to Leave NDC Amidst internal crisis…

0

EDITOR. The Nigeria Democratic Congress (NDC) has replaced several candidates earlier submitted by the Kwankwasiyya faction in Kano State over an alleged breach of a power-sharing agreement according to report by Dailypost. According to a document signed by Kano State NDC Chairman, Hon. Hussaini Isah Mairiga, the changes were made to reflect the earlier agreement on the distribution of party positions...

Hausa Community in Ifon Osun Declares Support for AMBO.

0

By Hassan Turaki. The Hausa community in Ifon, Osun State, has publicly declared its backing for AMBO, citing his vision for unity, development, and youth empowerment as key reasons for their support. Speaking on behalf of the group, leaders of the Hausa Solidarity in Support of AMBO said the leader’s commitment to inclusive governance and progress aligns with the aspirations of...

Monarch Warns Subjects On Animals Loose During Planting Season

0

Malam Abdullahi Musa, the traditional ruler of Gano Ward in Dawakin-Kudu Local Government Area of Kano State, has cautioned residents to keep their livestock confined during the current planting season to prevent damage to farmlands. Speaking at a meeting with community members in Gano on Wednesday, the monarch said the warning became necessary as farmers across the ward have begun...

Bandits Kills Three FRSC Officers In Kebbi…

0

SANI DUTSINMA A group of gunmen suspected to be bandits have killed three Federal Road Safety Commission personnel along Tsamiya–Illo road in Bagudo Local Government Area of Kebbi State.The three personnel were identified as DCRMA Umar Aliyu, SRMA Ezra Manu Gona and RMA I Mansur Ibrahim Nasir. Locals Sources whose spoke to our Correspondent said the officers were on official...

TSARO: Ku mallaki makamai ku kare kanku …

0

Daga Hassan R Jibrin. Mai Martaba Sarkin Kabin Argungu, Alhaji Muhammad Sama'ila Mera CON, ya umarci al'ummar masarautar sa da su fara tunanin mallakar makamai ta hanyar da dokar Kasa ta shimfifa domin kare kansu daga hare-haren 'yan ta'adda. Sarkin ya bada umarnin ne, a fadarsa yayin wani taro da hakimai, dagatai da masu unguwanni da sauran masu rike da mukaman...

DYAN Ta Karyata Zargin Shiga Portal ɗin INEC…

0

EDITA. Yayin da harkokin siyasa ke ci gaba da ƙaruwa a gabanin Zaben Najeriya na shekarar 2027, Majalisar Matasan Demokradiyya ta Najeriya (DYAN) ta fito domin karyata yaɗuwar ƙarya gami da zarge-zargen da ya dabaibaye Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), tana mmai gargadi cewa yaɗa zarge-zarge marasa tabbaci na iya lalata amincewar jama’a ga tsarin dimokuraɗiyyar ƙasar. A cikin wata sanarwa...

Allow Inec to breath – DYAN made a clarification…

0

Hassan Turaki. Activities gradually intensify ahead of Nigeria’s 2027 General Elections, the Democratic Youth Assembly of Nigeria (DYAN) has moved to counter growing misinformation surrounding the Independent National Electoral Commission (INEC), warning that the spread of unverified claims could undermine public confidence in the country’s democratic process. In a statement signed by its leader, Bashir Nasiru Garki, the youth-based democratic advocacy...