Zan goyon bayan duk Wanda ya samu takara a ADC – ATIKU

0

EDITA. Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa zai goyi bayan duk wanda jam’iyyar ADC ta zaɓa a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027. Atiku, wanda shi ma ke neman takarar a ƙarƙashin jam’iyyar, ya jaddada cewa haɗin kai da mutunta zaɓin jam’iyya su ne ginshiƙan nasara, yana mai nuna aniyar sa ta aiki tare da duk...

NOTHERN GOVERNOR FLAGS OFF CONSTRUCTION OF 2.9KM ROAD.

0

SANI DUTSINMA. Kebbi State Governor Dr. Nasir Idris has flagged off the construction of the 2.9-kilometre Ahmadu Bello Road in Gwandu, Gwandu Local Government Area of the state. Speaking at the historic flag-off ceremony in Gwandu, Governor Idris said the commencement of the road project marks another milestone in his administration’s commitment to delivering meaningful and people-oriented infrastructure across Kebbi State. He...

2027: Ku yanki katin jam’iyyar ADC, akwai nasara – Ladan

0

EDITA. Jam'iyyar ADC tayi kira ga yan Nigeria da su mallaki katin zama cikakken Dan Jam'iyar. Wata sanarwa da ta fito daga ofishin yada labarai na jam'iyyar tace cikin mintuna biyu kacal mutum zai iya mallakar katin sa na zama halastaccen dan jam'iyya ta hanyar amfani da da wayar salula. Jigo a jam'iyyar ADC Kuma daya daga cikin mambobin kwamitin yada labarai...

An Shawarci yan Jam’iyyar ADC da Su Zauna Lafiya

0

Daga Hassan R Jibrin. Wani jigo a jam'iyyar ADCn Karamar Hukumar Dawakin-Kudu dake jihar Kano, Mallam Mika'il Gidan-Kuka, ya bukaci 'ya'yan jam'iyyar ADC a fadin Najeriya, da su kai zuciya nesa dangane da hukuncin da Hukumar Zaben Najeriya ta dauka wajen soke shugabancin Sanata Davif Mark. Acewar jigon irin wannan danyen hukunci, babu alheri sai dai tada zaune tsaye a...

Daga sayan layin waya ta shiga hanun hukuma…

0

Daga Sale Hussaini Takai A baya-bayan nan ne ƴansanda suka tsare wata matashiya mai suna Tititlayo Ibrahim, ƴar jihar Ondo kan laifin da ba ta san komai a kai ba bayan sayan layin waya da aka taɓa amfani da shi.Duk da cewa ba ta aikata laifi ba, ƴansanda sun bibiyi layin waya da masu garkuwa suka taɓa amfani da shi...

Police Rescue 3 Day Old Abducted Baby, Arrest Suspects.

0

Aliyu Muraki Lafiya Theasarawa State Police Command has arrested two suspects in connection with abduction of a three day old baby boy and rescued him. A statement issued to newsmen by the Police Public Relation Officer SP Ramhan Nansel said, One Aisha Bada, a resident of unguwan bako, orange market, mararaba in karu local government area of nasarawa state, reported...

POWER SOLUTION: Governor Signed MoU with KEDCO…

0

SANI DUTSINMA Governor Nasir Idris of Kebbi State has intensified efforts towards ensuring adequate power supply for the socio-economic development of the state. Special Adviser to the Governor on Communication and Strategy, Abdullahi Idris Zuru disclosed this in a statement issued to newsmen in Birnin Kebbi the state capital. Zuru said since the assumption of office, the Governor has been...

Expect hitch-free Easter celebration in Jigawa – SP. Shi’isu

0

Hassan Turaki. According to Jigawa State Police public relations officer SP Shi'isu lawan Adam, the Jigawa State Police Command wishes to inform the general public of the comprehensive security arrangements put in place to ensure a peaceful, safe, and hitch-free Easter celebration across the State. Shi'isu further said; In line with the directives of the Inspector-General of Police, IGP Olatunji Rilwan...

NPF YOBE: Dubu Ta Cika …

0

Daga Hassan R Jibrin. 'Yan-sanda a jihar Yobe sun damke wani matashi mai suna Kamaluddeen bisa zargin badda kama wajen kutse acikin gidan wata budurwa. Wanda ake zargin, yana shigar mata ne domin aikata wani boyayyen laifi. Iyayen budurwar sun nemi a sakaye sunansu dana 'yar tasu. Tuni dai jami'an 'tsaro suka dukufa wajen binciken akan lamarin domin gaggauta gurfanar da shi a...

Communities Passed Vote Of Comfidance On DPO

0

By Hassan R. Jibrin The Kunkurawa, Kogar- Kaza, Fallau and Gano communities in Dawakin-Kudu local government area of Kano state, have passed vote of confidence on the area's Divisional Police Officer, Mr Kabiru Isah Kangiwa, on the level of discharging his primary assignment in their dormain. This was followed in an investigation conducted by this media on their personal assessment ...