2023 SDP ASSEMBLY CONTENDER JOINS ADC…

0

By Hassan R Jibrin An SDP contender into Kano State House of Assembly in 2023 election from Dawakin-Kudu constuency,Hon Ayuba Usman decamped to ADC.It was known during a low-key celebration held at his Gano Ward. The decampee was accompanied by his teeming supporters across the local government wards. He noted that he was part of the true progressive and democrats...

Community Celebrate 15 Years Of Dried Tap…

0

By Hassan R Jibrin In a new wave of drama, Gano community in Dawakin-Kudu local government area in Kano state, celebrated online a 15 year anniversary of dried tap in their locality. The netizents expressed their mocking appreciation on the 'gesture' by political class from their extraction. The community has an estimated population around fifty to sixty thousand, but their main eye-sore...

TIRKA-TIRKA: An Tsige Sakataren karamar hukuma…

0

Hassan Turaki. Yanzu aka samu gagarumin sauyi a harkokin mulki a Karamar Hukumar Takai dake Jihar Kano, inda kansilolin karamar hukumar suka tsige sakataren su, daga muƙamin sa. Rahotanni daga karamar hukumar takai sun bayyana cewa matakin tsige sakataren ya biyo bayan zarge-zarge da dama da kansilolin suka gabatar a kansa, ciki har da rashin gudanar da zaman majalisar zartarwa, tin...

GWARAM 2027: Captain Dr. Aliyu Muhd Gadama ne zabin mu…

0

Hassan Turaki. Shugabancin kungiyar wayar da kan al'umar karamar hukumar Gwaram hadin gwiwa da kungiyar magoya bayan Captain Aliyu Muhammad Gadama ne suka yi wannan kira a wani taron manema labarai da ya gudana a sakatariyar Yan Jaridu dake birnin Dutse. Yayin da yake jawabi a wajen taron shugaban tawagar Kuma tsohon sakataren jam'iyyar APC na karamar hukumar Gwaram, Hon. Kabiru...

BAUCHI: Athlete team have shown impressive performances…

0

IMRANA GALAJE. Bauchi State athletes are shining at the ongoing third National Para-Sports Games in Abuja with Ahmed Muhammad, popularly known as Uzo, won a Bronze medal in shot put. Five other athletes received medals in various events to include Ibrahim Rabi'u who got Silver in para powerlifting, Umar Muhammad received a medal in karate, Galadima won Gold, Ta'aziyya Benjamin took...

KEBBI: POLICE ARREST TEN SUSPECTS, INTENSIFY CRACKDOWN ON CRIMINALS

0

Sani Dutsinma. The Kebbi State Police Command has arrested ten suspects in connection with the murder of one Garba Sufyanu and abduction of his wife at Badariya Area of Birnin Kebbi local government area of Kebbi State. The Command's Public Relations Officer SP Bashir Usman disclosed this to newsmen in a statement issued in Birnin Kebbi, the state capital. According to...

HADEJIA: Bala T.O it’s now O’clock…

0

By Alhaji Musa Muhammad Hadejia. Following the resignation of the former Special Adviser on Humanitarian Affairs, Honourable Abdulqadeer Umar Bala, addressed to Jigawa State Governor, Malam Umar Namadi, the stage is set for his declared interest in the 2027 general election. Honourable Bala Umar is widely regarded as a kind-hearted leader who transformed Hadejia Local Government from darkness to light through...

President Tinubu Congratulates FRCN At 75TH…

0

Zaccheaus Babalola. President Bola Tinubu felicitates with the management and staff of the Federal Radio Corporation of Nigeria (FRCN) on its 75th anniversary, April 1, 2026. The President extends greetings to the minister, management, and staff of the Ministry of Information and National Orientation, as well as to other sister agencies of the FRCN, on this auspicious occasion. President...

El-Rufa’i ya janye karar da ya shigar…

0

Jafar Ibrahim. Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i, ya janye karar da ya shigar da alkalin babbar kotun Majistire bisa zargin take 'yancinsa, inda ya nemi a biya shi Naira biliyan 1 a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja. Lauyan sa, Ugochukwu Nnakwu, ne ya sanar da kotu hakan a gaban Mai shari’a Joyce Abdulmalik lokacin da aka kira shari’ar...

Duk Ƙin Gaskiyar Mutum, Nijeriya Na Buƙatar Shugaba Irin El-Rufa’i — Inji Kashim

0

Naziru Hamisu. Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bayyana cewa duk da ra’ayoyi mabambanta da ake da su a kai, Nijeriya na buƙatar shugabanni masu nagarta da ƙwarewa irin Nasir Ahmad El-Rufai domin ci gaban ƙasa. Shettima ya yi wannan jawabi ne a lokacin da ya kai ziyarar ta’aziyya ga El-Rufai, inda ya jajanta masa kan wannan rashin da ya same...