Sallah Message to all, from Galadiman Bauran Dutse…

0

Hassan Turaki. On behalf of the management and staff of the Jigawa State Internal Revenue Service, I, Dr. Nasir Sabo Idris, FCA, Galadiman Bauran Dutse and Chairman of Jigawa State internal revenue, heartily felicitate His Excellency, Governor Malam Umar Namadi, the government, and the good people of Jigawa State on the occasion of this year’s Eid-el-Kabir. May Allah accept our...

Kungiyar APC Ta Arewa Tayi Amai Ta Lashe

0

Daga Hassan R. Jibrin. Shugaban Kungiyar Arewa APC, Alhaji Saleh Zazzaga, ya sanar da janye wa'adin sati biyu da kungiyar ta baiwa Shugaban jam'iyyar APC na kasa Farfesa Nantawe kan sauka daga shugabancin jam'iyyar. Alhaji Saleh Zazzaga, ya ce wancan wa'adin bisa kuskure ne kungiyar ta bayar.A wata sanarwa da ya fitar, ya kuma roki gafarar shugaban jam'iyya da ita kanta...

Da Amincewa ta Gawuna ya karbi Kujera ta – Hanga

0

Daga Hassan R. Jibrin. Sanatan Kano ta Tsakiya kuma mataimakin Shugaban Mai Tsawatarwa a Majalisar Dattawa bangaren marassa rinjaye, Sanata Rufa'i Hanga, ya tabbatar da cewar bisa yardarsa Dr Nasiru Gawuna, ya samu tikitin takarar Sanatan Kano ta Tsakiya. Sanata Hanga, ya kara da cewa, sadaukar da wannan dama yayi tane domin karfafa cigaban jam'iyyar NDC da kuma girmama jagoran Kwankwasiyya,...

Kaugama conduct Monthly Environmental Sanitation Exercise in the area.

0

Hassan Turaki. As usual, the Kaugama Local Government Council has conducted its monthly sanitation exercise to enhance environmental hygiene in the area. The Special Adviser to the Local Government Council Chairman on Water and Sanitation, Muhammad Garba, stated that filthy areas such as drainages and culverts were evacuated to allow for the free flow of rainwater. He added that the abattoir, markets,...

19 YEARS AFTER: Alma Mater Honours Fellow…

0

By Hassan R. Jibrin. Nineteen years after graduating from Maitama Sule Science School, Gaya, members of the Class of 2007 Chapter have honoured one of their own for exceptional contributions to education. The recipient is Mallam Garba Usman, Head Teacher of Bright Talent Academy, Gano, in Dawakin Kudu Local Government Area of Kano State. The leadership of the Chapter presented the...

In Jigawa, police make a successful operations…

0

Hassan Turaki. The Jigawa State Police Command has recorded two major successes in its fight against crime, arresting two suspected thieves and recovering stolen property including a motorcycle, cattle and sheep in separate operations across Birnin Kudu and Malam Madori Local Government Areas. According to a press release issued by the Command’s Public Relations Officer, SP Shi’isu Lawan Adam, operatives...

Masana harkokin siyasa…

0

EDITA. Masanin yada labarai kuma me sharhi kan harkokin siyasa, Dele Momodu, ya bayyana cewa yana da cikakkiyar tabbacin cewa tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, na daga cikin mutanen da ke da ƙarfin fafatawa a zaben shugaban ƙasa na 2027. Da yake magana a wata hira da yayi da tashar News Central TV, Momodu yace sakamakon zaben 2023 ya nuna...

2026 HAJJ: Hukumar Alhazai tayi fatali da abincin alhazai

0

Daga Hassan R. Jibrin. Shugaban Hukumar Alhazai Ta Kasa, Ambassada Isma'il Abba Yusuf, ya umarci sashen tsaro na hukumar da ya binciki yadda aka baiwa alhazan Najeriya abinci mara inganci a ranar talata. A cewar Hukumar, abincin bai cika ka'idar da hukummomin Saudiyya suka gindaya ba.Ya kuma tabbatar da ganin an hukunta masu laifin. Rashin ingancin abincin a wannan rana,...

Zaben Fidda Gwani: wata kungiya tayi barazanar gurfanar da Nentawe gaban kotu

0

Daga Hassan R Jibrin. Biyo bayan kammala zaben fidda gwani na jam'iyyar APC, wata kungiyar jam'iyyar ta Arewa ta Tsakiya karkashin Alhaji Saleh Zazzaga ta umarci shugaban jam'iyyar na kasa Farfesa Natwe da ya gaggauta yin murabus nan da sati biyu.Kungiyar ta zargi shugaban ne da tatsar makudan kudade daga masu sha'awar takara da kuma chanja sakamakon zabe da kuma...

Zaben 2027: Sabon Sauyi A Siyasar Najeriya.

0

Daga Hassan R Jibrin Ga dukkan alamu, wani sabon yanayi a siyasar Najeriya sai kara bayyana yake a cikin da'irar harkokin siyasar kasa. 2027, zata zo ne da 'yantakarar Shugaban Kasa daga shiyoyi biyar, hakan ga dukkan alamu zai rage siyasar bangaranci. Daga Kudu maso Yamma, Shugaba mai ci, Bola Tinubu na jam'iyyar APC tare da Gwamna Seyi Making a APM....