Zaben 2027: Sabon Sauyi A Siyasar Najeriya.

0

Daga Hassan R Jibrin Ga dukkan alamu, wani sabon yanayi a siyasar Najeriya sai kara bayyana yake a cikin da'irar harkokin siyasar kasa. 2027, zata zo ne da 'yantakarar Shugaban Kasa daga shiyoyi biyar, hakan ga dukkan alamu zai rage siyasar bangaranci. Daga Kudu maso Yamma, Shugaba mai ci, Bola Tinubu na jam'iyyar APC tare da Gwamna Seyi Making a APM....

EID KABIR: Yin lahiya na kusanta mutum da maliccin sa…

0

ABDULLAHI AMINU JAHUN. An bukaci al'umar musulmi da su nemi kusanci da Allahu S.W.T da yin layya tare da sanya kwadayin samun lada a cikinta da kuma kyautata layyar domin samun kubuta a ranar Alkiyama. Na'ibin Limamin Babban Masallacin Juma'a na cikin Garin Jahun, Khalifa Malam Muhammad Adamu ne ya yi kiran yayin da yake gabatar da kudubar sallar idi babba...

Muslims holds peaceful, colourful Eid In Kwara…

0

ALI MUHAMMAD RABIU. Muslim faithfuls in Kwara state have joined their counterparts across the world to celebrate the Eid -Eil Adha Sallah. The Eid-Eil-Adha prayer was held on under a peaceful atmosphere at the Ilorin Central Praying Ground at about 10 am. Speaking with newsmen after observing the Eid prayers, the governor of Kwara state, AbdulRahman AbdulRazaq, prayed ...

Niger Police Command Deploys Over 6,000 personnel For Hitch Free Eid el Kabir.

0

ALIYU LAWAL. Niger State Police Command has deployed six thousand four hundred and ten policemen to provide water tide security before during and after the Eid el Kabir celebration in the state.  Commissioner of Police in charge of Niger state, Adamu Abdullahi Elleman stated this while addressing Newsmen at the Dutsen kura police headquarters in Minna, on the level of their...

Kebbi Governor Felicitates Muslims On Eid-el-Adha, Calls For Unity…

0

SANI DUTSINMA. Governor Nasir Idris of Kebbi State and around the globe felicitate with Muslims on the occasion of Eid-el-Adha, urging them to uphold the virtues of sacrifice, obedience, peace, unity, and compassion as exemplified by Prophet Ibrahim (AS) and the teachings of Prophet Muhammad (SAW). The Governor gave the charge in a sallah broadcast to the people of the state...

EFCC Transfers Saleh Mamman to Correctional Centre

0

Sunusi Yakubu. Justice James Omotosho of the Federal High Court, Maitama, Abuja, on Tuesday, May 26, 2026, ordered the Economic and Financial Crimes Commission, EFCC to hand over the former Minister for Power, Saleh Mamman to the Nigeria Correctional Centre, Kuje, Abuja for the commencement of his 75 years prison term. The order for Mamman’s transfer to the Correctional centre, followed...

KEBBI POLICE COMMAND ARRESTS FOUR SUSPECTS OVER HAJJ FRAUD

0

SANI DUTSINMA. The Kebbi State Police Command has arrested four suspects in connection with a Hajj seat scam. The Command's Public Relations Officer SP Bashir Usman disclosed this in a statement issued to newsmen in Birnin Kebbi, the state capital. According to the statement, the prime suspect, Aminu Hassan Zauro, alongside three others, Tabiu Abubakar, Usman Attahiru, and Mustapha Sani Zauro, were...

ADC 2027: Hayatud-Deen yayi watsi da Sakamakon zaben fidda gwani

0

Daga Hassan R Jibrin Duk da kasancewa sakamakon zaben fidda gwani a jam'iyyar ADC bai kammalu ba, guda daga cikin manema takarar shugaban kasa, Muhammed Hayatud-Deen, yayi watsi da kwarya-kearyar sakamakon zaben. Ya shaidawa manema labarai cewar, zaben yana cike da magudin da ya wuce tunani, domin shi ganau ne. "Rahotanni daga sassa daban-daban a fadin Kasa daga wakilai na...

Farfesa Pantami ya zama dan takaran gwamna

0

Hassan R Jibrin. Bayan sauya shekar tsohon Ministan Tattalin Arziki na Zamani, daga jam'iyyar APC zuwa PDP, Farfesa Ali Isah Pantami ya samu damar takarar gwamnan jihar Gombe a karkashin jam'iyyar PDP.Tsohon Ministan, ya shiga zawarcin kujerar gwamna a AP, hakansa bai cimma ruwa ba biyo bayan zargin magudi da nuna goyon bayan wani dan-takarar daga bangaren gwamnatin jihar...

Ana cigaba da tattara sakamakon zaben fidda gwani na jam’iyyar ADC a jihar jigawa

0

Hassan Turaki. Kamar yadda jadawalin zaben fidda gwani na jam'iyyar ADC ya tabbatar, jam'iyyar ta gudanar da zababbukan ta na fidda gwani a kowacce karamar hukumar jihar Jigawa kamar yadda ta kasance a sauran jihohin Nigeria. Kujerun da aka gudanar da zababbukan sun hadar da Kujerar takaran Shugaban Kasa inda jam'iyyar take da yan takara Uku. Yan takaran sun hada da: Atiku...