2027: ‘Yan Mazaba ta Ne Suka Nemi Inyi Musu Takara – Hon Sadis…
Daga Hassan R. Jibrin. Yayin da guguwar neman takara ke kadawa a cikin zukatan wasu 'yan siyasa masu ci da sabbin shiga.Kwamatin tantance masu zawarcin kujerun a bangaren majalisun tarayya, na jam'iyyar APC sun wayi gari da abin al'ajabi maikama da tatsuniya ko wasan kwaikwayo irin na sinima, a inda Honarabul Muhammed Sadis Buba ( Al'ajabin Sarkin Zazzau),ya girgiza kwamatin...
Arrangement has been done for the bye election – INEC
SANI DUTSINMA. Independent National Electoral Commission, INEC has released the Time Table and Schedule of activities for the Bye - Elections into Zuru Sate constituency of Kebbi State. The Resident Electoral Commission Kebbi State, Alhaji Abubakar S-Pawa Danbo disclosed this to newsmen during a press briefing held at the commission headquarters in Birnin Kebbi the state capital. S-Pawa Danbo said the...
Mata ku shirya wa zaben 2027 – Jam’iyyar ADC.
Ibrahim A Makama. Jamʼiyyar NDC ta buƙaci matan Jihar Kano su fara shirye-shiryen tunkarar zaɓen 2027 ta hanyar yin rajistar katin zaɓe da kuma shiga jam’iyyar domin su taka rawar gani wajen zaɓen shugabanni.wannan na cikin sanarwar da Shugabar Matan NDC ta Jihar Kano, Hajiya Farida Sani Kamba, ta fitar.Sanarwar ta yi kira ga mata da kada su bari a...
Anyi Kira Da A Tsige Gwamnonin Enugu Da Ogun
Daga Hassan R Jibrin. Majalisar Matasan Arewa sun bukaci majalisun dokokin Enugu da Ogun da su fara shirye-shiryen tsige gwamnoninsu.Bukatar ta biyo bayan wata tirka-tirka da ta shiga cikin kungiyar gwamnonin jam'iyyar APC, a inda wasu mambobin ashitin suka bayyana sauke shugabansu kums gwamnan jihar Imo Hope Uzodumma da mataimakinsa Uba Sani na Kaduna.Sakataren Majalisar Matasan na Arewa, Muhammad...
KWAMITIN ZAKKA DA WAQAFI NA JIHAR JIGAWA YA KAI ZIYARAR AIKI GA GIDAUNIYAR WAQFI TA JAHUN
Abdullahi Aminu Jahun. Kwamitin Zakka da Waqafi na jihar Jigawa ya kawo ziyarar aiki ga Gidauniyar Waqafi ta karamar hukumar Jahun a ranar Litinin. Sakataran kwamitin Amintattu na Gidauniyar Waqafi ta Jahun, Alhaji Salisu Abubakar ne ya bayyana hakan yayin da yake jawabin maraba ga wakilan kwamitin karkashin jagorancin Sa'in Dutse, Dr Mahmud Yunus, a Dakin karatu dake Jahun. Alhaji Salisu Abubakar...
PDP: Nyesom Wike Na Shirin Komawa APC…
Daga Hassan R. Jibrin. Ministan Babban Birnin Tarayya Barista Nyesom Wike, ya umarci magoya bayan sa da su koma jam'iyyar APC mai mulkin kasa. Umarnin Ministan yana da nasaba da cikekken bayanan da suke cikin sahihin kwafin shari'ar da Kotun Koli ta yanke dangane da rikicin jam'iyyar ta PDP. Rashin samun galaba ga tsagin Wike, a shari'ar ba karamin koma baya bane...
Stakeholders in Northern Nigeria Strengthen Education Through Community Support
ALI MUHAMMAD RABI'U. The Kwara State Government has reaffirmed its commitment to strengthening the education sector through sustained investments and strategic partnerships to improve learning conditions and expand access to quality education across the State.The state Commissioner for Finance, Dr. Hauwa Nuru, stated this at an event held at Adeta Primary School in Ilorin.She described education as a collective...
Government Reaffirms Commitment To Collaborate With Military on security
ALIYU LAWAL. Secretary to the Niger State Government, Alhaji Abubakar Usman, has reaffirmed the unwavering commitment of the State Government towards strengthening collaboration with security institutions to enhance safety, peace, and effective service delivery. The Secretary to the State Government stated this when he received in Minna, a delegation from the Armed Forces Command and Staff College Jaji Kaduna,...
Musulmai sunyi rashin babban shehu…
Daga Hassan R. Jibrin. Allah ya yiwa babban limamin Okotonwa dake Kogi ta kudu,a jihar Kogi rasu. Sheik Pa Ochelifu Dan asalin kabilar ibo ne. Ya kuma shafe shekaru da dama yana koyar da karatu da kuma addinin musulinci a tsakanin kabilarsa. Dawowar sa garin na Okotonwa, ya zamo babban limamin garin da kuma cigaba da da'awar. ALLAH yayi masa rasuwa...
Barau Jibrin ya zama Dan takara a hukumance…
Ibrahim A. Makama. Sanatan Kano ta Arewa, Sanata Barau I Jibril ya bayyana cewa ya halarci tantancewar jam’iyyar APC ga masu neman takarar Sanata a Abuja, kwanaki biyu bayan mika fom ɗin nuna sha’awa da na tsayawa takara domin sake neman kujerarsa. a sanarwar da ya wallafa, ya ce bayan samun nasarar tantancewar, zai sake neman amincewar al’ummar Kano ta Arewa...













