Kwankwaso yayi tilawa kan hadin kai da ‘Yan kudu

0

Daga Hassan R Jibrin. Shugaban darikar Kwankwasiyya kuma jigo a jam'iyyar NDC, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya tabo tarihin fahimtar juna a siyasar Najeriya tsakin bangaren kudancin da arewacin Kasa. A wani jawabi da ya gabatar a wajen taron kasa na jam'iyyar NDC a Abuja. Acewarsa tun a shekarun 1954 jam'iyyar NEPU karkashin jagorancin Mallam Aminu Kano da NCNC ta Dr Nmandi...

Jahun Waqf Foundation Holds Second Sensitization…

0

Abdullahi Aminu Jahun. Jahun Waqf Foundation has held its second meeting to sensitize stakeholders in Jahun District on matters relating to Waqf. The Deputy Chairman of the Foundation’s Board of Trustees, and also the Dan-Malam din Dutse and District Head of Aujara, Alhaji Aminu Muhammad Dan-Malam, disclosed this in his welcome address at the Jahun Library. Alhaji Aminu Dan-Malam stated that it...

DA ƊUMI ƊUMI: Sowore yayi da akayi Adalci kan maganar dadiyata

0

By Engr. Qareebullah Dan gwagwarmayar kare hakkin bil’adama kuma tsohon dan takarar shugaban kasa, Omoyele Sowore, ya bayyana rashin amincewarsa da Sashen IGP Monitoring Unit na Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya wajen gudanar da bincike kan bacewar da kuma zargin kashe Dadiyata. Sowore ya ce ba zai yiwu a dogara da sashen wajen gudanar da bincike mai zaman kansa kan manyan...

Third Batch of 557 Kwara Pilgrims Airlifted today’s Friday.

0

ALI MUHAMMAD RABIU The third batch of 557 intending pilgrims from Kwara State has departed for the Kingdom of Saudi Arabia to participate in this year’s Hajj exercise. Addressing the pilgrims before their departure at the Babatunde Idi-Agbon International Airport, Ilorin, the Executive Secretary of the Board, Alhaji Abdulsalam Abdulkadir, urged them to be law-abiding, disciplined, and worthy ambassadors of the...

Ganduje yayi karin haske kan gaida Sarkin kano…

0

Daga Hassan R. Jibrin. Tsohon Shugaban jam'iyyar APC na Kasa kuma tsohon Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, yayi karin haske akan gaida Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II, alokacin bikin nadin mataimakin gwamnan jihar, Alhaji Murtala Sule Garo. Ayayin bikin, aka jiyo tsohon gwamnan na kwatanta Sarkin da"Maimartaba kuma shugaban majalisar sarakuna"Kakakin tsohon gwamnan Kwamred Muhsmmed Garba, ya...

Jami’an tsaro sun gano kasuwsar Jarirai a najeriya…

0

Daga Hassan R. Jibrin. Jami'an tsaro da hadin gwiwar Hukumar Hana Fataucin Bil'adama, dake jihar Legas, sun kubutar da wasu mata guda goma sha takwas da jarirai goma a Badagare. Rahotanni sun tabbatar da cewa irin wadannan nata, ana yaudarar su ne ta hanyar kafar sada zumuntar zamani. Kulawar da ake basu takaitacciya ce kafin su haihu. Safarar bil'adama tana neman ruwan...

Emir of Argungu Urges Governments To Review Kedco Activities, Ensure Power Supply

0

SANI DUTSINMA. The Emir of Argungu Alhaji Samaila Muhammadu Mera has called on federal and state Governments to review the privatization process of the National Electric Power Authority as they become incapacitated in satisfying the need of customers. The Emir made the remarks when the Stakeholders investigation panel set up by the Kebbi state government to checkmate the activities of...

2027: Jigawa APC Announces Candidates for State House of Assembly

0

Hassan Turaki. Below are the lists of the consensus candidates to represent their respective local governments in the 2027 General election; 1. Auyo Hon. Haladu Bako Uza 2. Babura Hon. Kabiru Isah Babura 3.Biriniwa Hon Hussaini Shareef Kirya 4.Birnin KuduHon. Sagir Yalwan Damai 5. BujiHon. Saleh Baba 6. DutseHon. Bala Ibrahim Yakubu 7. GagarawaHon. Sani Mukhtar Madaka8. GarkiHon. Abdu Ila Muku 9. GumelHon. Sani Isya 10. GuriHon. Usman Abdullahi...

2027: Jigawa APC Announces Candidates for State House of Assembly

0

Hassan Turaki. Below are the lists of the consensus candidates to represent their respective local governments in the 2027 General election; 1. Auyo Hon. Haladu Bako Uza 2. Babura Hon. Kabiru Isah Babura 3.Biriniwa Hon Hussaini Shareef Kirya 4.Birnin KuduHon. Sagir Yalwan Damai 5. BujiHon. Saleh Baba 6. DutseHon. Bala Ibrahim Yakubu 7. GagarawaHon. Sani Mukhtar Madaka 8. GarkiHon. Abdu Ila Muku 9. GumelHon. Sani Isya 10. GuriHon. Usman...

2027: INEC tace ba zata soke rijistar ADC ba…

0

Daga Hassan R. Jibrin Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta (INEC), ta sanarwa da Babbar Kotun Tarayya dake Abuja, cewar. jam'iyyar ADC tuni ta cika duk wasu sharudan dake kunshe a cikin Kundin Tsarin Mulkin Kasar na shekarar 1999 wanda akaiwa kwaskwarima, musamman sashi na 225. Babban Lauya kuma Ministan Shari'a, ya garzaya kotun don a tilastawa INEC ta soke rajistar...