‘Yan Majalissu 17 Na Tarayya Daga ADC Sun Koma NDC

0

Daga Hassan R Jibrin Yayin da wata sabuwar takaddama ke shirin kunno kai a jam'iyyar NDC, tuni wasu mambobin ADC dake wakiltar wasu mazabu a zauren majalisar dokokin tarayya su sha bakwai ,yin canjin sheka zuwa cikinta. Wadanda suka hadar da Honarabul Yusuf Datti, Uchenna Okonkwo, Adamu Wakili, Thaddeus Attach, George Uzodimobi, Lilian Orogbo Oluwaseyi Sowunmi Shorunmi da Peter Aniekwa. Sauran sune...

NUJ Niger Presents Certificate Of Return To NAWOJ Exco…

0

ALIYU LAWAL. The Chairman Niger State Council of Nigeria Umion of Journalists NUJ, Dr Abu Nmodu has presented certificate of return to the newly inaugurated executive officers of Nigeria Association of Woman Journalists NAWOJ in the state. This is contained in a statement which was signed and issued tọ Newsmen in Minna, by the Council Secretary, Comrade Usman Chiji. Official presentation of...

Kebbi Government Commits Over N7 Billion Naira To Boost Urban…

0

SANI DUTSINMA The Kebbi State Government has assured it's readiness toward maintaining environmental discipline within the state capital and other emirates across the state. The Commissioner for Physical Planning and Urban Development, Hayatudeen Ahmad Bawa, made this known in Birnin Kebbi while presenting a compelling account of the ministry’s progress in reshaping the state’s urban landscape. He emphasized that the administration’s strategic...

Jigawa APC Elders Forum Buys Nomination Form for Governor Namadi.

0

Hassan Turaki. APC ELDERS FORUM/JIGAWA Jigawa State APC Elders Forum has purchased a nomination form for Governor Malam Umar Namadi to fulfill it earlier pledge. The leader of the delegation, Barrister Ali Sa'adu Birnin Kudu, disclosed this while leading the team to present the 2027 nomination form to the Governor. Ali Sa'adu emphasized that the APC elders bought the form in recognition...

Zaben 2027 : Bello El’Rufa’i yace akai Kasuwa…

0

Daga Hassan R. Jibrin. Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar Kaduna ta Arewa, kuma dan tsohon gwamnan jihar, Honarabul Mohammed Ahmed El-Rufa'i, yayi fatali da tayin tikitin takara na kai tsaye da Jam'iyyar sa ta APC ta bashi.Rahotanni sun tabbatar da cewa, an kwashe sa'o'i tara ana rarrashin sa domin amincewa, amma yayi kememe.Ana danganta tayin da umarni daga fadar shugaban...

GOMBE 2027: Ban amince ba, aje ayi zaɓen fidda Gwani -Sheikh Pantami

0

EDITA. Tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Dijital, Isa Ali Ibrahim Pantami, ya bayyana rashin amincewarsa da tsarin “consensus” da aka ce jam’iyyar APC ta yi a Jihar Gombe, yana mai cewa tsarin bai haɗa kowa ba kuma ya saɓa wa doka. A cikin wata sanarwa da Farfesa Suleiman Mohammed ya fitar a madadin magoya bayan Pantamiyya Movement a ranar Lahadi,...

GOMBE 2027: APC stakeholders rejects Pantami picks Jamilu…

0

Hassan Turaki. Gombe governor, stakeholders reject Pantami, pick Jamilu Gwamna as consensus gubernatorial Candidate for All Progressives Congress, APC in the state. It's on Sunday that APC stakeholders in Gombe announced Jamilu Isiyaku Gwamna as it's consensus governorship candidate for the 2027 gubanatorial election. A former minister of Communication and Digital Economy, Prof. Isa Ali Pantami, lost out in the race as...

ALLAH daya gari Bamban…

0

Daga Hassan R Jibrin. Hausawa kan ce wata miyar sai a makwabta. Yayin da Najeriya ke laftowa 'ya'yanta bashi da kuma fama da kunzugun rashin tabbas akan halin rayuwa. Su kuwa kasashen Zambiya da Namibiya darawa suke yi acikin cikekken 'yancin tattalin arziki. Kasar ta Zambiya, ta nunawa Amurka cewar,su ba mabarata bane. Jakadan jasar Amurka a Zambiya, ya mika tallafin...

ADC begins sale presidential forms, others, sets primaries’ dates

0

EDITOR. The African Democratic Congress (ADC) has released its timetable for the conduct of its 2026 primary elections, setting May 25, 2026, for its presidential primary and pegging its nomination form at N100 million. The sale of nomination forms is slated for May 5 to May 10, while submission of completed forms will take place between May 11 and May 13,...

Jahun Youths Stage Peaceful Protest, Urge APC to Replace Federal Lawmaker

2

Abdullahi Aminu Jahun. A coalition of youths in Jahun Local Government, under the group _Jahun Ina Muka Dosa_, held a peaceful demonstration calling on the APC to replace Sa’idu Yusuf Miga, the Federal House of Representatives member for Jahun/Miga Federal Constituency. The youths made their position known at a gathering held at the Science Special Primary School in Unguwar Yola, Jahun,...