Rikicin ADC: Na Zama Tamkar Mujiya. Inji Nafi,’u Bala Gombe
Daga Hassan R. Jibrin. Wani makusancin Nafi'u Bala Gombe, Mai rajin shugabancin jam'iyyar ADC, Mallam Nafi'u Umar, ya sanar da cewar aminin NASA ya tsuma jansa da na iyalan sa cikin kuncin kadaituwa da kuma rashin kwanciyar hankali dalilin rawar da ya taka wajen rura wutar rigimar cikin gidan ADC. Nafi'un ta bayyana Masa cewar,ko sallar jam'iyyar Yana tsofon you,saboda rashin...
2027: Kwankwaso Na Shirin sauya jam’iyya…
Daga Hassan R Jibrin Rahotanni sun tabbatar da cewa, jagoran darikar Kwankwasiyya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya umarci magoya bayan sa da su bar jam'iyyar ADC zuwa NDC. Ana ganin shima Peter Obi zai iya biyo Kwankwaso domin cimma muradun takara a kakar zaben 2027. Rikicin cikin gida da yake neman kassara ADC ya sa dole Obi da Kwankwaso neman...
2027: Babu Tikitin Kai tsaye A APCn Kano Inji Abba
Daga Hassan R. Jibrin. Jagoran APC kuma gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya tabbatar da cewar ba wanda zai sami tikitin takara a domin shiga zaben 2027.Gwamnan ya sanar da hakan ne alokacin wani taron masu ruwa da tsaki a jihar. Taron dai ya gudana ne da nusan din Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Jibrin Barau Maliya da sabon...
Na ajiye mukami na saboda tsinuwa da nake fuskanta Inji Sultan
Naziru Hamisu. Shugaban matasan jam'iyyar adawa ta ADC ɓangaren Nafiu Bala Gombe, Hon. Sultan Ahmed Bello ya sanar da ajiye muƙaminsa. A wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na X, Hon. Sultan ya ce ya ɗauki matakin ne saboda yadda yake fuskantar barazana da kuma shan tsinuwa da munanan addu'o'i daga wajen al'umma saboda abin da ya ke faruwa da...
2027: ‘If I’ve erred in any way, I’m sorry’, Elliot begs Gbajabiamila
Sunusi Yakubu. The lawmaker representing Surulere Constituency 1 in the Lagos State House of Assembly, Desmond Olusola Elliot, has appealed to the Chief of Staff to President Bola Tinubu, Femi Gbajabiamila, for forgiveness if he had offended him while serving the constituency in the Lagos State House of Assembly. Reacting to reports of rejection by the Surulere Accountability Forum, SAF, the...
Kotu Ta Tabbatar Da David Mark A Matsayin Shugaba
Daga Hassan R Jibrin. Kotun Kolin Najeriya ta yanke hukunci akan rikicin shugabancin jam'iyyar ADC.Bisa doron hukuncin, Sanata David Mark,shine halastaccen shugaban jam'iyyar ta ADC ba abokin burmin sa ba Alhaji Nafi'u Bala Gombe. Wannan hukuncin yasa kotun ta dawo da shari'ar dake gaban Babbar Kotu domin cigaba da sauraro. Wannan hukuncin shine ya balle makatar duk wata kofar da INEC...
…PROF. SAMAILA MUNGADI APPOINTED AS SOLE ADMINISTRATOR
SANI DUTSINMA. The Kebbi State Government has approved the dissolution of the Governing Council of Abdullahi Fodio University of Science and Technology, Aliero (AFUSTA), following the recommendations of the Visitation Panel constituted to review the affairs of the institution. This was contained in a statement issued by the Secretary to the State Government (SSG), Alhaji Yakubu Bala Tafida, and made available...
2027: Kotu tace David Mark ne Shugaban ADC
Daga Hassan R Jibrin Kotun Kolin Najeriya ta yanke hukunci akan rikicin cikin gida dake addabar shugabancin jam'iyyar ADC a Nigeria. Bisa doron hukuncin da kotun kolin tayi, Sanata David Mark, shine halastaccen shugaban jam'iyyar ta ADC ba abokin burmin sa ba Alhaji Nafi'u Bala Gombe. Haka Kuma hukuncin kotun ya tabbatar da shari'ar dake gaban Babbar Kotu. domin cigaba da sauraro. Wannan...
Majalisar Dattawa Ta Amince Da Dokar Asusun Tallafawa ‘Yan-Sanda
Daga Hassan R. Jibrin. Majalisar Dattawa ta amince da dokar kafa Asusun Amintattu Na 'Yan-Sandan Najeriya Idan Shugaba Bola Tinubu ya rattabawa hannu, za ta bada damar samun karin kaso daya daga Asusun Tarayya. Kafin haka ana cire rabin abin da sabuwar dokar ta tanada.Kudaden dai za'a yi amfani da su ne wajen inganta rayuwar 'yan-sanda alokaci da kuma yayin ritaya. Dokar, idan...
KATSINA 2027: APC Na Shirin Kwanto Ruwa
Daga Hassan R Jibtin Ga dukkan alamu APCn jihar Katsina na neman kwantowa kanta ruwa a zaben 2027. Ware wasu kujerun da babu takara akan suka iya ja mata babbar barazana. ta nuna fushi ga wasu mabukata da magoyo bayansu. Kamar yadda ta zartar na baiwa wasu tikitin kai tsaye, hakan ace kamar karramawa ce ga iyalansu ba tare da la'akari da...













