Daga Hassan R. Jibrin.
Wani makusancin Nafi’u Bala Gombe, Mai rajin shugabancin jam’iyyar ADC, Mallam Nafi’u Umar, ya sanar da cewar aminin NASA ya tsuma jansa da na iyalan sa cikin kuncin kadaituwa da kuma rashin kwanciyar hankali dalilin rawar da ya taka wajen rura wutar rigimar cikin gidan ADC.
Nafi’un ta bayyana Masa cewar,ko sallar jam’iyyar Yana tsofon you,saboda rashin abin da zai it’s faruwa da rayuwarsa.
Ya kuma zargi tsohon Sakataren Gwamnati,, Babacir Lawal da Honarabul Lere Abejide da ingiza shi ba tare da cika alkawurran da akai masa ba.
“Zan janye duk wata kara dana shigar da kuma neman gafarar al’umma dangane da wannan abin takaici”acewar Nafi’u Gombe.Tuni danginsa suka tunatar da shi aian hadarin mu,’amala da ya jefa kansa a ciki.










