Daga Hassan R. Jibrin

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta (INEC), ta sanarwa da Babbar Kotun Tarayya dake Abuja, cewar.

jam’iyyar ADC tuni ta cika duk wasu sharudan dake kunshe a cikin Kundin Tsarin Mulkin Kasar na shekarar 1999 wanda akaiwa kwaskwarima, musamman sashi na 225.

Babban Lauya kuma Ministan Shari’a, ya garzaya kotun don a tilastawa INEC ta soke rajistar ADCn domin gazawarta a zaben 2023.

Wannan matsayar ta hukumar, bai zo da mamaki ba, ta ganin ficewar wasu ‘yan siyasa daga jam’iyyar, kamar irin su tsohon Sanata Kwankwaso da Peter Obi, da wasu daga cikin magoya bayan su, wanda wasu na ganin cewa tamkar rage karfin hadakar ‘yan-adawar ne a dunkule.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here