Daga Hassan R. Jibrin.


Jami’an tsaro da hadin gwiwar Hukumar Hana Fataucin Bil’adama, dake jihar Legas, sun kubutar da wasu mata guda goma sha takwas da jarirai goma a Badagare.


Rahotanni sun tabbatar da cewa irin wadannan nata, ana yaudarar su ne ta hanyar kafar sada zumuntar zamani.


Kulawar da ake basu takaitacciya ce kafin su haihu. Safarar bil’adama tana neman ruwan dare ta hanyoyi tsararru musamman kwadaitawa mutane arzikin dare daya.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here