ADC JIGAWA: Rikicin cikin gida ya kare, sai yakin neman zabe, Inji Mati Ali
EDITA. Jam'iyyar African Democratic Congress (ADC) reshen Jihar Jigawa ta samu nasarar kammala rabon takardun tantancewar Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) na tsawon kwanaki biyu ga 'yan takararta na Majalisar Wakilai ta Tarayya da kuma Majalisar Dokokin Jihar Jigawa. Wannan wani muhimmin mataki ne da ke nuna ci gaba a shirye-shiryen dabarun jam'iyyar na tunkarar Babban Zaɓen shekarar 2027. Mataimakin Shugaban...
2027: ADC JIGAWA SHUTS PRIMARY TUSSILE, EYES DUTSE GOV’T HOUSE – Mati Ali.
By Mati Ali The Governorship Candidate of the African Democratic Congress (ADC) in Jigawa State, Alhaji Sabo Mohammed Nakudu, CON, alongside the party's Senatorial and House of Representatives candidates from the state, has received the Independent National Electoral Commission (INEC) nomination forms from the ADC national and state secretariats in preparation for the 2027 General Elections. This development marks the end...
KANO: Kungiyar Tsoffin Dalibai Ta Dage Takunkumi a Akan Mambanta
Daga Hassan R Jibrin. Kungiyar Tsoffin Daliban Makarantar Sakandaren Gwamnati dake garin Ringim, aji na 1983, ta sanar da dage takunkumi akan daya daga cikin mambobinta, Alhaji Isah Usman Maimota. A kwanakin baya ne wata takardama ta kaure kan wata makala da Maimota ya wallafa a shafin Kungiyar mai nasaba da wani dan kungiyar, a inda ce-ce-ku-ce ya...
Bazai yiwu mutum daya ta kirkiri hukumar bogi ba Inji ATIKU…
EDITA. Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da gazawar tsarin gwamnati kan badakalar PFIPC, yana mai cewa bayanin da Fadar Shugaban Ƙasa ta bayar ya ƙara jefa shakku kan yadda hukumomin gwamnati ke aiki. Atiku ya ce ba zai yiwu mutum ɗaya ya ƙirƙiri hukumar bogi, ya buɗe ofis a Sakatariyar Tarayya,...
Rundunar Soji Ta Sanar Da Gujewar Jami’anta 104 Daga Bakin Aiki.
Daga Hassan R Jibrin. Rundunar Sojin Najeriya ta Bataliya 162 dake Mandaragirau Biu ia jihar Borno, ta sanar da gujewar Staff Sgt Idris Muhammed da wasu sojoji 103 daga bakin aiki bayan wani gumurzu da kungiyoyin Boko Haram da USWAP a ranar 2 ga watan Yuni na wannan shekarar. Wata sanarwa da Laftana FI Ndubusi ya aikewa Hedikwatar Tsarro, ta...
Water FC Launches Groundbreaking Under-13 Tournament.
.Imrana Yakubu Galaje. Water FC Abuja has officially launched a landmark Under-13 football development programme aimed at discovering and nurturing young talents across Nigeria's Northeast region. Speaking during the tournament, representative of the Chairman, Faisal Ahmed Hassan, expressed appreciation to the Chairman of Water FC Abuja, Nureni Makanjuola, for his unwavering commitment to grassroots football development. He described Makanjuola as...
MAN IN THE NEWS: Adeyemi, self-styled DG at centre of ‘presidential council’ scandal
BY: Ayomikunle Daramola. Adeniyi Adeyemi has found himself at the centre of one of the most unusual controversies to emerge from the presidency in recent years. For months, Adeyemi operated as the director-general of the Presidential Foreign Intervention Promotion Council (PFIPC) — an organisation the presidency now says never existed. Adeyemi has also frequently been photographed alongside prominent figures in Nigeria’s political...
Jigawa Launches INVESTJIGAWA 2026 to Attract Investments Worth Billions.
BY: Hassan Turaki. Jigawa State has unveiled a new investment roadmap aimed at turning its agricultural and industrial potential into jobs and economic growth, as it opened the Second Jigawa State Economic and Investment Summit, INVESTJIGAWA 2026, on Wednesday. Governor *Malam Umar Namadi* declared the summit open at the Banquet Hall, Government House, Dutse. The event was attended by Vice President...
Electoral Commissioner spent 9 months in Captivity…
BY EDITOR. Bandits demand additional N300m as abducted Niger State electoral commissioner spends 9th month in captivity despite N40m ransom payment The abducted Permanent Commissioner of the Niger State Independent Electoral Commission (NSIEC), Barrister Ahmed Mohammed, has remained in captivity nine months after his family reportedly paid N40 million ransom to secure his release. Barr. Ahmed was abducted by bandits along the...
Court deliver a judgement on ADC leadership…
EDITOR. The Federal High Court in Abuja on Thursday affirmed Sen. David Mark-led leadership of the African Democratic Congress, ADC. Justice Musa Liman, in a judgment, also dismissed the suit filed by Rep Leke Abejide challenging Mark and Rauf Aregbesola as national chairman and national secretary of the party for lacking in merit.













