Daga Hassan R Jibril

Rahotanni na nunin yiyuwar tsoffin jami’an ‘yan-sanda, na shirin gudanar da wata zanga-zangar zaman lafiya a ranar 20 ga wannan wata.

Wadanda su ka tsara zanga-zangar, suna son tunawa Gwamnati cewa har yanzu basu gani a kwaryar su ba, dangane da bukatun da suka taba mikawa domin inganta rayuwar su, bayan sadaukar da kuriciyar su ga Kasa.

Idan ta yiwu, ana sa ran zuwan su fadar mulkin kasar ta Aso Villa Zanga-zangar ita ce ta biyu a tarihin kasar, alokacin da Shugaba Tinubu ke kokarin samun sahalewar ‘yan Kasar da su bashi damar mulkar Ƙasar a Karo na biyu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here