Batan dabo na Tiriliyan 210 a NNPCL ya tada Kura
EDITA. Majalisar Dattawa ta Najeriya ta umurci shugabannin kamfanin Nigerian National Petroleum Company Limited (NNPCL) da su bayyana a gabanta kafin ranar 29 ga Afrilu, 2026, domin bayar da cikakken bayani kan Naira tiriliyan 210 da aka gano a cikin rahotannin binciken kudi daga shekarar 2017 zuwa 2023, waɗanda har yanzu ba a yi musu cikakken bayani ba. Kwamitin Majalisar Dattawa...
Bayan rasuwar yan jarida a hadari, gwamnati ta kori direba
Yakubu Uba Muhd. Gwamnatin Bauchi ta sallami wani direbanta bayan ya yi haɗari da mota har ‘yan jarida biyu suka rasu. Gwamnatin jihar Bauchi ta kori direban ne bayan tabbatar da cewa sakacin sa ne ya haddasa haɗarin mota mai muni da ya yi sanadiyyar mutuwar ‘yan jarida biyu da ke bakin aiki. Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru ne...
Shugaban kasa ya Sanya hanu kan Naira tiriliyan 68.32
EDITA. Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu kan Naira tiriliyan 68.32 a matsayin kasafin 2026, tare da kara tsawaita wa’adin na 2025. A cikin kasafin na 2026, an ware Naira tiriliyan 4.799 don kuɗaɗen da doka ta wajabta a ware, da Naira tiriliyan 15.8 don biyan basuka, yayin da Naira tiriliya 15.4 za su tafi wajen tafiyar da gwamnati,...
Sabbin Shugabanin Jam’iyyar ADC Zasu Kama aiki a watan gobe
Daga Hassan R Jibrin. Zababbun shugabanin jam'iyyar ADC na jihohi talatin da shida da Abuja, a ranar 12 ga Mayu ake sa ran rantsar da su domin gudanar da ayyukan su. Hakan na kunshe ne a wata sanarwa da sakataren yada labarai na kasa, Mallam Bolaji Abdullahi ya fitar. Bolaji ya kara da cewa tsoffin shugabannin za su cigaba da gudanar...
An gargadi masu neman aikin Koyarwa Da suyi hattara
Daga Hassan R Jibtin. Hukumar Ilmin Bai Daya ta jihar Kano,ta fitar da sanarwar gargadi ga wadanda suke wallafa sakamakon jarrabawarsu a shafukan sada zumuntar Facebook, da su daina domin kaucewa fadawa hannun 'yan damfara ta yin amfani da bayanansu. Daraktan Hulda da Jama'a na ma'aikatar, Badamasi Danlami Jazuli, a madadin Shugaban Hukumar Mallam Yusuf Kabir, ya jaddada aniyar Hukumar da...
Kotu ta yanke wa Abbati hukuncin Kisa ta hanyar rataya
Abubakar Salihu. Wata babbar Kotun Jihar Gombe mai lamba 2 ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wani matashi mai shekaru 18, Mustapha Adamu Isah, wanda aka fi sani da Abbati, bayan ta same shi da laifin kashe wata mata mai shekaru 58 mai suna Aishatu Abdullahi, wadda aka fi sani da Damori. Mai shari’a Abdulhamid Mohammed Yakubu ne ya...
Ashirye Na Ke Don Bunkasa Arzkin Dawakin-Kudu Inji Manaja
Daga Hassan R Jibrin. Al'ummomin Karamar Hukumar Dawakin-Kudu dake jihar Kano, sun bukaci matashin dan siyasa kuma hamshakin dan kasuwa, Alhaji Yahaya Muhammad wanda aka fi sani da Yahaya Manaja, da nemi takarar majalisar dokokin jihar Kano a karkashin jam'iyyar hadaka ta ADC a zaben shekarar 2027. Kiran ya biyo bayan ziyarar bazata da al'ummomin suka kai masa a gidan...
KAUGAMA LOCAL GOVT RECORDS FIRST RAINFALL
Hassan Turaki. As the weather gradually changing in Jigawa state and its outskirts at large.In kaugama local Government area of Jigawa state some villages across the area recorded heavy rainfall today Wednesday evening. The area or villages that recorded the rainfall are Dabuwaran , kaugama and Turmi Village respectively. An eye witness and native of the soil ,Dashiru Dabuwaran, stated...
NOTHERN GOVERNOR SUSPEND N150 MILLION MONTHLY SUPPORT TO KEDCO…
SANI DUTSINMA. Governor Nasir Idris of Kebbi State has directed the immediate constitution of a multi-stakeholder committee to engage the Kaduna Electricity Distribution Company (KEDCO) with a view to addressing the persistent power outages affecting the state.The Governor gave the directive during a townhall meeting held at the Presidential Banquet Hall in Birnin Kebbi, which brought together officials of KEDCO,...
IKCOE DUTSINMA MATRICULATES 350 STUDENTS…
SANI DUTSINMA Isa Kaita College of Education Dutsinma, Katsina State, has matriculated a total of three hundred and fifty students (350) for the 2025/ 2026 academic session.Speaking at the event, Governor Dikko Umar Radda, said his administration put more emphasis on education and skills acquisition thereby investing more in the sector.Represented by the Director of Admission Guidance & Training, Ministry...













