Jam’iyyar ADC zata karbi Dan takarar gwamna a Jigawa
Hassan R Jibrin. Kawo yanzu, jam'iyyar ADC ta kammala duk wasu shirye-shirye domin gudanar da bikin Canjin shekar Mal. Aminu Ibrahim Ringim, zuwa jam'iyyar hadaka ta ADC. Magoya baya daga ilahirin fadin jihar Jigawa, ana sa ran yin turururuwar shaida bukin a mazabar sabon dan ADC a garin Ringim. Bikin zai gudana ne a unguwar Marakawa inda yake zabe. Sauya shekar shine...
2027: Jam’iyyar PRP Ta Caccaki Shugaba Bola Tinubu
Daga Hassan R Jibrin. Shugaban jam'iyyar PRP na kasa Dr. Hakeem Baba Ahmed, a wata hira da gidan talabijin na Arise, ya bayyana cewa; makusantan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ne suka hana masa masaniyar gaskiyar lamuran dake faruwa a kasa, saboda rashin iya gudanar da mulki. "Yunwa, fatara da rashin tsaro sune tukuicin 'yan Najeriya daga wannan mulkin" acewar Dr....
Some Cows now more expensive than used cars – Butchers
EDITOR. The Lagos State Butchers Association has decried the persistent rise in the price of cows in the state. The association’s Patron, Alhaji Bamidele Kazeem, spoke about this in an interview with the News Agency of Nigeria (NAN) on Sunday in Lagos. Kazeem attributed the price hike to insecurity, rising transportation costs, and delayed local ranching initiatives. “Cows that sold for about N1.7...
Gwamnan Kano Yayi Lale Da Shekarau Zuwa Jam’iyyar APC
Daga Hassan R Jibrin Gwamnan jihar kanot Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya taya tsohon takwaransa Mallam Ibrahim Shekarau, murnar dawaiwa ga ainin gidansa na siyasa wato jam'iyyar APC. Tsohon gwamna kuma tsohon Sanata,ya yanke shawarar ficewa daga jam'iyyar PDP wanda daya ne daga jiga-jiganta. Baya ayyana ficewa da komawa APC, a fadar mundubawa, ya kuma bukaci magoya bayansa da su karbi...
W/Bank Report: FG Denies Alleged Diversion of Federation Revenue
Hassan Turaki. The Federal Ministry of Finance has dismissed claims that a significant portion of Nigeria’s federation revenue is being diverted or concealed, describing such reports as a misinterpretation of the latest Nigeria Development Update released by the World Bank. The World Bank recently said fuel prices in Nigeria have risen by more than 50 percent since the outbreak of the...
KADUNA: Spatial Inequality and the Marginalisation of Kwaru Community
Salis Muhammad Moriki(Zannan Kwaru) The contrast between Unguwar Sarki and Kwaru presents a striking case study in the uneven distribution of public goods and the politics of infrastructural allocation. It is both paradoxical and troubling that a relatively small settlement such as Unguwar Sarki enjoys near-complete road tarring, while a significantly larger and more populous community like Kwaru remains entirely...
2027: APC Shuts Down Automatic Tickets as Internal Crisis Worsens
JUST IN - APC Shuts Down Automatic Tickets as Internal Crisis Worsens and Members Threaten Defections NationwideThe All Progressives Congress (APC) is heading toward a major internal crisis that could trigger fresh defections ahead of the 2027 elections.National Chairman Nentawe Yilwatda has shut down demands for automatic tickets, stating clearly that there is “no automatic ticket in the party’s...
2027: T-Gwarzo ya ayyana neman takarar Sanata domin kalubalantar Barau
Hassan Turaki . Tsohon minista, Abdullahi Tijjani Gwarzo, ya ayyana kudirinsa na tsayawa takarar kujerar Sanatan Kano ta Arewa a zaben 2027, matakin da ke nuna yiwuwar barkewar gagarumar fafatawar siyasa a jihar. Gwarzo ya bayyana hakan ne a ranar 18 ga Afrilu, 2027, inda ya ce ya dauki wannan mataki ne bayan tuntuba mai zurfi, nazari da kuma addu’o’in neman...
An Karrama Mage Da Digiri A Wata Jami’a…
Daga Hassan R Jibrin. Jami'ar jihar Vernont dake kasar Amurka, ta karrama wata mage mai suna Max, alokacin bukin yaye dalibanta. Ita dai Max ta samu wanna tagomashin din ne biyo bayan shafe shekaru da dama a cikin jami'ar ba tare da samunta da wani laifi ba,sai dai kasancewarta mai son zaman lafiya tsakaninta da jami'ar. Digirin girmamawar na zaman lafiya, hakuri...
2027; My vote and my peoples’ votes are ready for Dr. Halaima – CmrD. Aminu.
Hassan Turaki. In a press statement by Comrade Aminu Aminu, a foremost activist and who publicly submitted his political loyalty to Dr. Halaima Zakar, distanced himself from what he called as misleading statement statement which aligned him with other side of aspiran. Comrade Aminu in his press statement called on the attention of public who publicly stated that; My attention has...













