Yan ADC Sun Yi Zanga-zanga a London …

0

Ibrahim A. Makama. 'Yan jam’iyyar ADC mazauna ƙasashen ƙetare sun gudanar da gagarumar zanga-zanga a gaban ginin Majalisar Dokokin Burtaniya (UK Parliament) da ke birnin London a ranar Lahadi.Masu zanga-zangar sun kai takardar kuka ga gwamnatin Burtaniya, inda suke neman ta tsoma baki kan abin da suka kira barazana ga tsarin dimokuraɗiyyar Nijeriya.Yan jam’iyyar ta ADC sun yi zargin cewa...

Gwamnati Ta Bude Shafin Tallafin Karatu Na PTDF

0

Ibrahim A. Makama. Hukumar Bunƙasa Fasahar Man Fetur (PTDF) ta sanar da buɗe shafin neman tallafin karatu na shekarar 2025/2026 ga ɗaliban da ke karatun aikin injiniya da sauran fannoni masu alaƙa da harkar man fetur a jami’o’in Najeriya. Hukumar ta buɗe shafin ne a ranar Litinin, 20 ga watan Afrilu, 2026, inda aka tsara rufe karɓar rejista a ranar Juma’a,...

Nafi’u Bala Gombe Zai tsunduma APC

0

Daga Hassan R Jibrin. Kamar yadda kafar Zuma News ta ruwaito, mai da'awar shugabancin jam'iyyar ADC na kasa,Alhaji Nafi'u Bala Gombe, da wasu magoya bayan sa na shirin tsunduma cikin jam'iyyar APC a kowanne lokaci daga yanzu. Idan hakan ta tabbata, zargin da wasu kewa Alhaji Nafi'un ka iya kasancewa gaskiya ne wajen yunkurinsa na kawo tarnaki a cikin hadakar...

ADC Tsagin Nafi’u Bala Gombe ya rasa Mahalarta taron Kasa A Abuja

0

Daga Hassan R Jibrin. Rahotanni na baya-bayan sun tabbatar da cewar dandalin filin wasa na Moshood Abiola dake Abuja ya kasance fayau, saboda rasa samun halartar wakilan jam'iyyar ADC tsagin Nafi'u Bala Gombe don gudanar da taron kasa. Ganau sun tabbatar da cewar tun da jijjibin safiyar talatar nan,har kawo la'asariyya wajen babu kowa hatta masu sayar da ababan makulashe da...

YANZU-YANZU: Yan majalisar wakilai 8 sun sauya sheka zuwa ADC

0

Usman Labaran. Mambobi Takwas na majalisar wakilai sun sauya sheka zuwa jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) gabanin zaben shekarar 2027. Thaddeus Attah (mazabar tarayya ta Eti-Osa, Legas), Usman Zubairu (mazabar tarayya ta Birnin Gwari/Giwa, Kaduna), da Sani Noma (mazabar tarayya ta Argungu/Augie, Kebbi) sun fice daga jam’iyyun Labour Party (LP), All Progressives Congress (APC) da Peoples Democratic Party (PDP) da wasu...

An Sake Samun Ɓullar Cutar Korona (COVID-19) a Najeriya

0

Naziru Hamisu. Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da samun sabon mai cutar korpna (COVID-19) bayan kusan shekaru uku babu rahoto. Kwamishinan Lafiya na Calabar, Dakta Henry Ayuk, ya ce wanda ya kamu ɗin ɗan ƙasar China ne da ke aiki da kamfanin Lafarge, wanda ya shigo Najeriya a watan Maris amma ya fara nuna alamun cutar a watan Afrilu. Bayanai sun ce an...

CP Wakili advises President Tinubu…

0

EDITOR. A retired Commissioner of Police, Muhammad Wakil has advised President Bola Tinubu to fear God and do the needful as regards tackling the security situation in the country. CP Wakil (rtd), who stated this in an exclusive interview with online television, described leadership as a burden that must be shouldered responsively. According to Singham (as he was popularly called), a leader...

Tsohon shugaban karamar hukumar ya fice daga APC

0

Naziru Hamisu. Tsohon Shugaban Karamar Hukumar Gumel a Jihar Jigawa, Hon. Ahmad Rufai Gumel, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC).A cikin wata takardar murabus da ya aike wa Shugaban jam’iyyar APC na mazabar Galagamma a Karamar Hukumar Gumel, mai ɗauke da kwanan wata 5 ga Afrilu, 2026, Ahmad Rufai Gumel ya bayyana cewa ya daina kasancewa...

AJALI: Mutum 11 sun rasa rayuwar su a wani mummunan hatsarin mota a bauchi

0

Yakubu Uba Muhammad. Wani mummunan lamari mai matuƙar tayar da hankali ya faru a jihar Bauchi State, inda aka gudanar da jana’izar mata 11 da suka rasa rayukansu sakamakon wani hatsarin mota mai muni. Rahotanni sun nuna cewa waɗannan mata na kan hanyarsu ta kai amarya ne lokacin da hatsarin ya auku, lamarin da ya katse rayuwarsu a lokaci guda tare...

Ondo APC sets record straight…

0

EDITOR. The attention of the leadership of the All Progressives Congress (APC) in Ondo State has been drawn to a misleading and tendentious statement issued by a group, that claims to be working for President Bola Tinubu, but attempted to distort the intent and meaning of the directive which mandates support groups operating within the state to register with the...