Announcement from Jigawa State Police command…

0

Hassan Turaki. According to Jigawa State Police public relations officer SP Shi'isu lawan Adam call on the attention of the applicants wehe he said; For applicants having challenges accessing their exam invitation slips and those who saw 27 April as their exam date, they should refresh their browser and try checking it again. They can also change their browser. Edge Browser...

Kwamishinan ayyuka ya ajiye aikin sa ya tafi takara…

0

Hassan Turaki. Kwamishinan Ayyuka na Musamman da Raya Karkara na Jihar Bauchi, Farouk Mustapha, ya ajiye mukamin sa domin Shiga Takara A zaɓen 2027. Rahotanni sun tabbatar da cewa murabus ɗin na daga cikin shirye-shiryen sa na neman wani muhimmin matsayi a zaɓen da ke tafe, lamarin da ke ƙara zafafa fafatawar siyasa a jihar Bauchi. Matakin na zuwa ne a daidai...

Ana hasashen Mal. Daurawa zai ajiye mukamin sa…

0

Muhammad Chamama. Akwai yiwuwar Shugaban Hukumar Hisba ta Jihar Kano, Malam Aminu Ibrahim Daurawa, zai yi murabus daga mukaminsa a kowane lokaci. Wannan rahoto na zuwa ne bayan wasu alamu da ke nuni da rashin daidaito a yadda ake tafiyar da wasu al’amura a jihar, musamman dangane da batun tarbiyya da kula da ɗabi’un al’umma. Majiyoyi sun bayyana cewa, Malam Daurawa na...

Fadar Shugaban kasa tayi martani ga Sarkin Kano…

0

Muhammad Chamama. Fadar Shugaban Najeriya ta mayar da martani ga Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, kan kalamansa da suka shafi ci gaba da karɓar bashi duk da cire tallafin man fetur. Mai ba Shugaban Ƙasar shawara kan harkokin yaɗa labarai, Daniel Bwala, ya bayyana cewa bashin da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ke karɓa ba domin almubazzaranci ba ne, sai dai domin...

An kama wanda ake zargi da kaiwa Turji makamai…

0

EDITA. Askarawa Sun Kama Mai Kaiwa turji makamai Rundunar jami’an tsaro na Askarawa karkashin jagorancin shugaban rundunar Muhammad Shehu Dalijen ta yi nasarar kama matashin da ke safarar makamai zuwa ga kasurgumin dan bindigar nan a jihar Zamfara Bello Turji. Hukuma ta ce ta kama shi ne da alburusan da ya sa cikin kalan na manja. Wanda ya dauko...

Shugaba Tinubu Ya Nemi Sahalewar Ciyo Sabon Bashi

0

Daga Hassan R Jibril. Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci Majalisar Dattawa da ta sahale masa wata sabuwar bukatar garzayawa Bankin Kasar Jamus, karbo bashin dala Miliyan 516, domin aikin hanyar Sakkwato zuwa Badagare dake Legas. Idan ta tabbata, bashin Kasar zai karu daga dala biliyan 158 da miliyan 280 izuwa dala biliyan 158 da miliyan 796. Masana tattalin arziki na yiwa...

APC postpones presidential, governorship primaries

0

Sunusi Yakubu. The All Progressives Congress has shifted its presidential primary election, earlier slated for May 15 and 16, to May 23, 2026, while the governorship primaries will now hold on May 21, 2026, in line with a revised timetable for its 2027 general election activities.The APC Deputy National Publicity Secretary, Duro Meseko, disclosed this at the end of the...

A Retired Civil Servant Invests To Empower Almajiris With Skills…

0

SANI DUTSINMA. Early Child Education can be seen as way forward toward reducing Out of School Children, Street begging and (Almajiri), impoverished Boys especially in northern Nigeria. A retired civil servant in kebbi State and founder of Almajiri Support Initiative of Nigeria, Comrade Shehu Umar disclosed this in an interview with radio Nigeria correspondent in Birnin Kebbi. He said that the center...

Kebbi State Commissions 50 Mass Transit Buses…

0

SANI DUTSINMA The kebbi State Government has formally commissioned fifty newly 18 seater buses for mass transit in the state and beyond The buses ware Commissioned at the newly constructed Ultra Modern Park, Birnin Kebbi by the State Commissioner of land and Physical Planning, Alhaji Hayatuddeen Bawa He said the buses was meant to ease the transportation hardship being experience by the...

Kebbi State Government Released Over Four Billion Naira For Developmental Projects.

0

. SANI DUTSINMA. The Kebbi State Government has announced a release of over four billion naira to renewed wave of accelerated developmental projects across key sectors of the state economy The Commissioner for Information and Culture, Alhaji Yakubu Ahmed BK, made this known at a press conference held at the new state sectariate Birnin Kebbi, the state capital. Yakubu Ahamed , outlined several...