2027: An shirya yiwa Kawu Sumaila tutsu irin na siyasa

0

Daga Hassan R Jibrin. Kamar yadda alamun iskar siyasar yankin Kano ta kudu ke kadawa, Sanata Kawu Sumaila na shirin sabon karatu a babin siyasar yankin na su. Hakan na zuwa ne yayin da Shugabannin kananan hukumomin yankin su sha shida, suka amince da nuna goyon baya da kuma marawa tsohon shugaban majalissar dokokin jihar Kano kuma wakilin Rano, kibiya...

Fusatattun Matasa Sun jika aiki …

0

Daga Hassan R Jibrin. Wasu fusatattun matasa a unguwar Sabuwar Panteka dake cikin garin Kaduna sun zamo alkalan kansu. Hakan ya faru ne, bayan wata motar dakon mai tayi hatsari a kan titin Kaduna Bye-pass, inda tayi sanadiyyar mutuwar mutum biyu. 'Yan tijaran matasan sun bankawa motar wuta. Kawo yanzu jami'an tsaro ba su kai da cika hannayen su da wadannan matasan...

The Collapse of Academic Salaries in Nigeria – Prof. Amoka

0

Usman Labaran. While the effort of President Tinubu to lift Nigerian lecturers from the trenches Buhari left them in is commendable, the hard truth remains this: a professor in Nigerian universities lived far better in 2015 than in 2026. Between 2009 and 2015, when Jonathan and PDP were leaving the government, one month’s net salary of a professor at the bar...

TASKAR GUARANTEE: Bincike ya gano yadda tururruwa take gida

0

Hassan Jibrin Ringim Tururruwa dai wata halitta ce dake gida a karkashin kasa ta hanyar kwakwule kas Wani Bature Mai Binciken Kwakwaf Ya Gano yadda Tururuwa Ke Gina Gida bayan yayi amfani da na'uran Ganin Kwakwaf ya sakala a jikin tururruwa guda daya ya tura ta cikin rami dauke da na'urar daukan hoto domin tabbatar da yanayin gidan tururruwa. Hakan yasa ta...

A Hukumance Tsohon Dan-Takarar Gwamna Ya Shiga ADC

0

Daga Hassan R Jibril. Rade-raden da akeyi na sauya shekar tsohon dan-takarar gwamna a zaben 2023 a jam'iyyar NNPPn jihar Jigawa,Mallam Aminu Ibrahim Ringim ya zo karshe.Magoya baya a ciki da wajen jihar ne suka shaida sauyen shekar dan-siyasar.Idan za'a iya tunawa Mallam Aminu yana daga cikin gyauron 'yan siyasar jumhuriya ta biyu, a inda ya taba zama wakili a...

Committee Holds Sensitization on Importance of Waqaf…

0

Abdullahi Aminu Jahun. JAHUN WAQAF FOUNDATION Jahun Waqaf Foundation Committee held a sensitization session for traders, stakeholders, and individuals on the importance of Waqf to the lives of Muslims. Speaking during his welcome address, the committee’s Secretary, District Head of Aujara and Danmalan of Dutse, Alhaji Aminu Muhammad Dan-Malam, highlighted the significance of Waqf and its impact on the Muslim community. In...

WHO IS AMINU SALEH …

0

Guarantee Media. Aminu Saleh was a distinguished Nigerian public servant born on November 6, 1933 in Azare, a town in Katagum Local Government Area of what is now Bauchi State. He spent his early childhood in Azare Elementary School and later attended Bauchi Middle School. After this early schooling he continued his education at the Clerical Training College in Zaria...

End of the month sanitation: kaugama and Malam madori eradicate filthy areas.

0

Hassan Turaki. Kaugama and Malam Madori Local Government Areas conducted a monthly environmental sanitation exercise to promote a healthy atmosphere during Ramadan. Shehu Ahmed, Head of Water and Sanitation, Malam Madori, stated the The exercise targeted sensitive areas like healthcare facilities, markets, streets, and abattoirs to clear waste products .The State Supervisor, Amiru Lurwan Yahaya, appreciated the sanitation exercise as...

AN ACCOUNT OF SAMAILA SULAIMAN’S UNFULFILLED PROMISE TO THE KWARU …

0

Zannan Kwaru. The issue of unfulfilled political promises remains a critical concern in assessing accountability and ethical responsibility within representative governance. One such case that continues to resonate vividly in the collective memory of the Kwaru community is the commitment made by Sama’ila Sulaiman during his tenure as the Honourable Member representing Kaduna North Local Government in the House of...

An bukaci kamfanin sadarwa ta biya diyya ga abokan Hulda

0

EDITA. Hukumar Sadarwa ta kasa (NCC) ta umarci kamfanonin sadarwa da su riƙa ba masu amfani da layi diyya ta hanyar saka musu katin kuɗin waya idan suka samu matsalar rashin ingancin sadarwa na rashin sabis. Shugaban NCC, Aminu Maida, ya bayyana haka a wani taron manema labarai a Lagos, inda ya ce an ɗauki matakin ne bayan an tabbatar da...