EDITA.
Askarawa Sun Kama Mai Kaiwa turji makamai Rundunar jami’an tsaro na Askarawa karkashin jagorancin shugaban rundunar Muhammad Shehu Dalijen ta yi nasarar kama matashin da ke safarar makamai zuwa ga kasurgumin dan bindigar nan a jihar Zamfara Bello Turji.
Hukuma ta ce ta kama shi ne da alburusan da ya sa cikin kalan na manja. Wanda ya dauko daga jihar Nasara zuwa Zamfara










