An kama mutum 5 masu tone kabari da satan sassan jikin gawa…

0

Abubakar Salihu. Babbar Kotun Jihar Gombe ta yanke wa wasu mutane biyar hukuncin daurin shekaru Biyar zuwa Biyu da rabi a gidan yari bayan an same su da laifin tono kabari tare da cire idanun wata gawa domin zargin yin tsafi.Alkalin kotun, Mai shari’a Abdulsalam Mohammed, ya yanke hukuncin ne bayan wadanda ake tuhumar Mohammed Isah (Chindo), Kawuni...

A Governor Urges To Fast Track Signing Of Hisbah Bill …

0

Aliyu Lawal. The National Chairman Council of Ulama of Jamaatu Izalatil Bidi'ah Wa Iqamatis Sunnah JIBWIS, Ash Sheikh Sani Yahaya Jingir has called on Governor Umar Bago of Niger State tọ expedite action in signing the Hisbah bill recently passed into law by the Niger State House of Assembly.  He however cautioned the state Governor, against politicising the issue of Hisbah...

MA’AIKACIN DA YA FI KOWA ALBASHI A NAJERIYA…

0

EDITA Shugaban gudanarwa na kamfanin MTN yana samun albashin Naira miliyan 8.5M a kowace rana. Kamar yadda bincike ya tabbatar da cewa; shi ne ma'aikacin da ya fi kowanne ma'aikaci albashi mai tsoka a fadin Najeriya. Karl Toriola shi ne shugaban kamfanin MTN wato (CEO) tun daga shekarar 2021. Ya taba rike manyan mukamai a kamfanonin sadarwa a Turai da Afrika...

Dangane da daren Lailatul qadr…

0

Hassan Turaki. Binciken masana yayi Wasu muhimman abubuwa da suka shafi Lailatul qadr kaman haka; Yawan adadin kalmomin dake cikin suratul (Qadr):1 INNA2 ANZALNAHU3 FI4 LAILATUL5 QADR6 WAMA7 ADRAKA8 MA9 LAILATUL10 QADR11 LAILATUL12 QADR13 KHAIRUN14 MIN15 ALFUS16 SHAHR17 TANAZZALUL18 MALA'IKATU19 WARRUHU20 FIHA21 BI'IZNI22 RABBIHIM23 MIN24 KULLI25 AMRIN26 SALAMUN27 HIYA28 HATTA29 MADALA'IL30 FAJR Idan an lura adadin kalmominta 30 neSannan adadin haruffanta 114...

GOVERNOR AND THE SPIRIT OF RAMADAN: Benevolence and palliatives

0

By Yahaya Sarki. Special Adviser, Media & Publicity to the Kebbi State Governor Ramadan remains the most sacred and spiritually uplifting month in the Islamic calendar. As the ninth month of Islam, it is a period of fasting, devotion, self-discipline, sacrifice, charity, and compassion. From dawn to sunset, Muslims abstain from food, drink, and worldly indulgences in obedience to Allah, while...

Kasar Rasha ta fara temaka wa Iran …

0

EDITA. Ma’aikatar Gaggawa ta Rasha ta ce za ta aika jirgin Il-76 dauke da fiye da tan 13 na magunguna da kayan agajin jin-kai zuwa Iran ta hanyar ƙasar Azerbaijan.A cewar hukumomi, agajin na nufin tallafa wa al’ummar Iran da kayan agajin farko da kayayyakin magani.

NNPP TA YIWA KWAMATOCIN KWANKWASIYYA GARANBAWUL

0

Hassan R Jibril. Jam'iyyar NNPP a jihar Kano, tayiwa kungiyar Kwankwasiyya t a Karamar Hukumar Dawakin-Kudu garanbawul a wasu kwamatocin kungiyar. Kwamatocin da abin ya shafa sune na Lafiya Jari,Kano Proper, da CRC. Sauran sun hadar da na Kwamatin Koli da Ulama. Dr Halliru Bilyamin Gano,shine sabon shugaban Kano Proper yayin da Farouk Tijjani Dawaki ya zamo Sakatare. A bangaren CRC...

KEBBI: POLICE COMMENCES INVESTIGATION INTO FATAL INCIDENT

0

SANI DUTSINMA. The Kebbi State Police Command says one Sufyanu Garba of Badariya quarters in Birnin Kebbi local government area of Kebbi state was killed and his was abducted in the early hours of today Friday, 13/03/2026The Command's Public Relations Officer SP Bashir Usman disclosed this to newsmen in Birnin Kebbi, the state capital. He...

Dangote Refinery Increases Petrol Price back to N1,175 Per Litre

0

YUNUSI YAKUBU. The Dangote Petroleum Refinery has revised its petrol price to ₦1,175 per liter once more, resulting in depot operators across different areas pausing their sales temporarily. The refinery had previously lowered the ex-depot price of Premium Motor Spirit (PMS) by ₦100, bringing it to ₦1,075 per liter on March 10, 2026, reduced from the earlier price of ₦1,175 per...

KWARA: EFCC Sensitises NYSC/EFCC CDS Group on Integrity

0

Ali Muhammad Rabi'u. Members of the NYSC/EFCC Community Development Service (CDS) Group have been urged to uphold integrity and take active roles in the fight against corruption. The Head of Public Affairs Department of the Ilorin Zonal Directorate of the Economic and Financial Crimes Commission, EFCC, Babatunde Ayodele, made the call during a sensitisation programme, titled *“Integrity and Personal Responsibility,”organised for...