Aminu ado bayero ya bayyana matsayar sa…

0

Guarantee Newspaper. Sarkin Kano na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero ya bayyana cewa ya karbi matakin gwamnatin Kano na hana shi hawan sallah da ta yi domin zaman lafiya a Kano. ” Mun hakura , ba za mu yi Hawa ba kamar yadda gwamnati ta bada umarni saboda mu masu son zaman lafiya ne, ba maeu son duk wani abun da...

Hawan Sallah a masarautar kano ya dauki sabon salo…

0

Hassan R. Jibrin. Gwamnatin Jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, ta sanar da al’ummar jihar da ma sauran jama’a cewa ta samu sahihan rahotannin sirri daga Majalisar Tsaro ta Jiha, da ke nuni da cewa wasu mutane na shirin tayar da rikici da haddasa karya doka da oda yayin bukukuwan Sallah mai zuwa. Gwamnatin ta jaddada cewa duk da...

Human Rights Lawyer Seeks Clarification from Hisbah …

0

Ibrahim A. Makama. Over Rice Distribution to StaffA private legal practitioner and human rights advocate, Barrister Musa Abubakar Tudunwada, has disclosed plans to formally write to the Commander-General of the Kano State Hisbah Board, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, seeking clarification regarding the distribution of bags of rice donated by the Kano State Government to personnel of the board. The rice was reportedly provided...

Federal government declared 2-days holiday for Eid-el-Fitr

0

Guarantee Newspaper. The Federal Government has declared a two-day holiday to commemorate the end of Ramadan, which is known as Eid-el-Fitr. The Permanent Secretary of the Minister of Interior, Dr. Magdalene Ajani, made the announcement in a statement on Tuesday.According to Ajani in the statement made available to newsmen: “The Federal Government of Nigeria has declared Thursday, 19th March, and Friday,...

Everybody knows that we don’t have a National Assembly – Ladan Said

0

Guarantee Newspaper . Dr. Ladan Salihu, A chieftain of the African Democratic Congress, ADC, has alleged that the National Assembly removed provisions relating to certificate forgery from the electoral act 2026 as part of efforts to influence the political landscape ahead of the 2027 general elections. Ladan claimed that the decision was related to political manipulation linked to the presidential candidate...

NASARA Foundation Distributes Ramadan, Sallah package to Widows

0

SANI DUTSINMA. Over One thousand Orphans and Widows have received Ramadan and Sallah gift from Nasara Foundation in kebbi State.Signed. The Chief Press Secretary to the First Lady of Kebbi State, Khadijat Saidu made this known in a statement issued to newsmen in Birnin Kebbi, the state capital According to the statement, the gesture was meant to brought smiles to the faces...

Direbobin manyan motoci sun rufe hanyar Zaria – Kaduna

0

Jafaru Ibrahim. Wasu fusatattun direbobin manyan motoci sun rufe hanyar zaria zuwa kaduna a daidai marabar jos. lamarin ya faru ne sakamakon rikici da wani direban babbar mota ya yi da jami’an hukumar KASTLEA, inda suka rutsa shi a garin Maraban Jos suka cire masa batirin mota. Haka kuma, an tattaro cewa direbobin sun dakatar da zirga-zirgar motoci a wannan hanya har...

Sarkin Kano Sanusi ne zaiyi hawan Sallah a kano…

0

Ibrahim A. Makama. Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana Sarki Muhammadu Sanusi II a matsayin wanda zai yi hawan Sallar bana. Idan za a iya tunawa dai, a makon jiya ne Aminu Ado Bayero yayi riga malam masallaci ya sanar da ƴan sanda shirin sa na gudanar da hawan sallah. Wasu daga cikin masana harkokin tsaro na ganin cewa gwamna da gwamnatin jihar...

NDLEANDLEA Seizes 75,000 Pregabalin Capsules, 556 Bottles of Codeine

0

Abdullahi Jalaludeen Kano. Operatives of the National Drug Law Enforcement Agency (NDLEA), Kano Strategic Command, have intercepted a large consignment of illicit drugs in the Badawa area of Kano ahead of the forthcoming Sallah celebrations. The Public relations officer of the command ASC Mohammad Maigatari disclosed this to newsmen in Kano.He said the agency said the operation led to...

DA ƊUMI-ƊUMIN: Kasar Saudi ta magantu kan duban wata …

0

Hassan Turaki. Kotun Ƙoli ta Ƙasar Saudiyya ta buƙaci al'ummar Musulmi a duk faɗin ƙasar su duba jinjirin watan Shawwal a ranar Laraba, 18 ga Maris, 2026. Sanarwar ta ce Ganin jinjirin watan ne zai tabbatar da ranar Eid al-Fitr. Idan aka ga jinjirin watan a wannan yamma, za a yi Sallar Idi a ranar 19 ga Maris. Amma idan...