EDITA.
“Inna lilLahi wa inna iLaihir raji’un.”
ALLAH Ya yiwa mai Shari’ah, Justice Bello Muhammad Shinkafi, rasuwa a jiya laraba.
kusoshin Gwamnati da sashin Shari’ah na cikin muhimman mutanen da suka halarci Sallar Jana’izar sa. Ubangiji Allah Ya jikan sa da rahamar.










