Daga Hassan R Jibrin
Yayin da wata sabuwar takaddama ke shirin kunno kai a jam’iyyar NDC, tuni wasu mambobin ADC dake wakiltar wasu mazabu a zauren majalisar dokokin tarayya su sha bakwai ,yin canjin sheka zuwa cikinta.
Wadanda suka hadar da Honarabul Yusuf Datti, Uchenna Okonkwo, Adamu Wakili, Thaddeus Attach, George Uzodimobi, Lilian Orogbo Oluwaseyi Sowunmi Shorunmi da Peter Aniekwa.
Sauran sune Honarabul Mukhtari Zakari, George Oluwande, Munachim Umazuirike, Emeka Ido, Jesse Omuekalusi, Ifenyi Uzokwa, Afam Ogene da kuma Abdulhakeem Ado.










