EDITA.

A yammacin yau Asabar tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya tarbi tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran jam’iyyar NNPP Dr Rabi’u Musa Kwankwaso a gidansa.

Manyan yan siyasa daga darikar kwankwasiyya tuni sun fitar da sanarwar ficewar shugaban nasu daga jam’iyyar NNPP da Kuma shigar sa (Rabi’u Musa kwankwaso) Jam’iyyar ADC ranar Litinin 30/3/2026.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here