Daga Hassan R. Jibrin.


Jagoran APC kuma gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf ya tabbatar da cewar ba wanda zai sami tikitin takara a domin shiga zaben 2027.
Gwamnan ya sanar da hakan ne alokacin wani taron masu ruwa da tsaki a jihar.

Taron dai ya gudana ne da nusan din Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Jibrin Barau Maliya da sabon dan-jam’iyyar kuma tsohon Gwamna, Mallam Ibrahim Shekarau.
An kuma umarci shugabannin jam’iyyar a matakin kananan hukummomi da su kawo ‘yan-takarkarin sulhu a ranar lahadi,gazawarsu zai janyo zabin fidda gwani.
Rashin ganin Sanata Barau ya diga ayar tambaya akan dinkewar jam’iyyar a jihar Kano.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here