Hassan Turaki.

Binciken masana yayi Wasu muhimman abubuwa da suka shafi Lailatul qadr kaman haka;

Yawan adadin kalmomin dake cikin suratul (Qadr):
1 INNA
2 ANZALNAHU
3 FI
4 LAILATUL
5 QADR
6 WAMA
7 ADRAKA
8 MA
9 LAILATUL
10 QADR
11 LAILATUL
12 QADR
13 KHAIRUN
14 MIN
15 ALFUS
16 SHAHR
17 TANAZZALUL
18 MALA’IKATU
19 WARRUHU
20 FIHA
21 BI’IZNI
22 RABBIHIM
23 MIN
24 KULLI
25 AMRIN
26 SALAMUN
27 HIYA
28 HATTA
29 MADALA’IL
30 FAJR

Idan an lura adadin kalmominta 30 ne
Sannan adadin haruffanta 114 ne anga kenan adadin surorin Qur’ani kenan.


Sannan kalmar (HIYA) tazo a lamba ta 27 Wanda hakan yake nunin cewar anfi sa ran Daren lailatul qadr a daren 27 na watan Ramadan.


Wannan kuma kalmomin QADR sunzo ne sau uku a wadannan lambobin 5,10 da kuma 12
Idan aka hada lissafin wadannan lambobin zai ba da 27 ne
Kamar haka 5+10+12=27
Wannan ma yana nuni da cewa anfi sa ran kasancewar sa a daren 27 ne.

Sannan harufan LAILATUL QADR da larabci idan aka lissafa guda 9 ne, kuma tazo ne sau uku a cikin surar, kenan idan aka tara haruffan 9+9+9=27

Allah Ka sada mu da wannan dare mai daraja dan alfarmar albarkar annabi da alqurani 🤲

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here