2027 ELECTION: Candidacy swallowed chairmanship Position for Jigawa correspondent’s Chapel
Hassan Turaki. The Nigeria Union of Journalists (NUJ), Jigawa State Council, has removed Comrade Zangina Mohammed Kura as Chairman of the Correspondents’ Chapel with immediate effect following his exit from journalism service and his participation as a political candidate in the forthcoming 2027 general elections. This decision follows complaints received by the Council and credible evidence confirming that...
2027: Kano lawmaker mobilises 2,000 clerics to pray for Tinubu
Sunusi Yakubu. The member representing Kiru/Bebeji constituency in the House of Representatives, Abdulmumin Jibrin Kofa, has mobilised 2,000 Imams and Ulamas in a special prayer session for President Bola Ahmed Tinubu, Governor Abba Kabir Yusuf, and the success of the All Progressives Congress (APC) in the forthcoming elections. The prayer session, which took place at the Jumuat mosque built by...
Shugaban Kasar Senegal Bassirou Diomaye Faye ya kori Firaminista Ousmane Sonko
Shehu Mustapha Chaji An wayi gari da labarin Shugaban Kasar Senegal Bassirou Diomaye Faye ya kori Firaminista Ousmane Sonko da Ministoci talatin da biyar.Wannan abinda ya faru ya tashi hankalin masu bibiyar siyasar kasar Senegal. Sonko shine ya dauko Faye ya bashi Jam'iyya ya kuma tsaya masa ya mara masa baya ya zama Shugaban Kasar Senegal. Sonko shine Jagoran yan adawa...
Dan Jarida Ya Bayyana Irin Sauyin Da Ya Samu Tun Bayan Zuwa Mulkin Tiani a Nijar
Ibrahim Aminu makama Wani ɗan jarida da ke birnin Yamai a Jamhuriyar Nijar, Abdourahamane Sidi Chaibou, ya bayyana cewa rayuwarsa ta samu sauyi mai kyau tun bayan hawan Janar Abdourahamane Tiani kan mulki. Chaibou ya ce ya shafe tsawon shekaru 15 yana aikin jarida, amma duk da ƙoƙarin da yake yi, bai taɓa samun damar biyan buƙatunsa yadda ya kamata ba...
Jarumi Jai Na Tamil Nadu ya karbi addinin musulunci…
Daga Hassan R Jibrin. Shahararren jarumin Bollywood dake Kasar Indiya, wanda ya fito daga lardin Tamil Nadu mai suna Jai, ya sanar da rungumar addinin Musulinci. Jarumi Jai ya ce shigar sa addinin ya biyo bayan nazari mai zurfi ta hanyar kai ziyarce-ziyarce wuraren addininai mabanbanta domin mafita. "A duk inda na je sai masu bauta su mamaye ni domin...
Fadar Shugaban Kasa ta musanta yunkurin Soke Shariyar Addinin Musulunci
Daga Hassan R Jibrin. Mashawarcin Shugaba Bola Tinubu Kan Yada Labarai Da Tsare-tsare, Bayo Onanuga ya fitar da wata sanarwa a shafin sa na Facebook, inda ya musanta batun sauyawa Najeriya suna zuwa Hadakar Jihohin Najeriya wato United States of Nigeria ,cewar zuki ta malle ce.Fadar ta kuma kara da cewar gyaran tsarin mulkin kasa ba abu ne da Fadar...
Yanbana Bakwai Sun Girgiza Siyasar Indiya
Daga Hassan R Jibrin. Wasu matasa a Kasar Indiya, biyo bayan wani shagube da Babban Alkalin kasar, Mai Shariya Sury Kanta, yayi a lokacin sauraron wata shariyar karatun digiri na bogi da cewar matasa kamar kyankyasai suke.Matashi Abhijeet Dipke, ya mayar da martani ta hanyar kafa jam'iyya mai sunan Cockroach Peoples Party.Sabuwar jam'iyyar kawo yanzu tana neman shallake Jam'iyyar BJP...
Gwamnati ta sanar da ranakun hutun sallah Babba…
Daga Hassan R Jibrin Ma'aikatar Ilimi ta jihar Kano bisa umarnin gwamnatin jiha, ta sanar da rufe makarantu daga ranar Juma'a 22 ga watan Mayu zuwa Litinin 1 ga watan Yuni ga makarantun jeka,-ka-dawo. Su kuma makarantun kwana daga ranar Juma'a 22 zuwa Lahadi 31 ga Watan Mayu. Sanarwar ta shawarci iyayen yara da masu kula da su, su tabbatar yaran...
Bauchi: Bala Wunti is ready for the primary election
Hassan Turaki. Our attention has been called to a viral misleading claim suggesting that Dr. Bala Maijama'a Wunti is considering withdrawal from the All Progressives Congress Governorship primary election scheduled to hold on 21th May, 2026. The fifth column has deliberately fabricated this to misguide our people who have called on Dr. Bala Wunti to join the race to bring...
Hon Murtala Arrow Ya Gamsu Da Yanayin Ciyar Da Daliban Jigawa
Daga Hassan R Jibrin. Mashawarcin Gwamnan jihar Jigawa Kan Ciyar da dalibai a makarantun jihar, Honarabul Murtala Arrow Ringim, yayin kai wata ziyarar bazata a wasu makarantun jihar domin ganin yanayin ciyarwa, ya nuna gamsuwarsa da bin ka'idar gwamnati ajan lamarin. Honarabul Ringim ya kuma jaddada aniyar gwamnatin Mallam Umar Namadi ta ganin daliban jihar suna samun abinci mai tsafta da...













