Jarumi Jai Na Tamil Nadu ya karbi addinin musulunci…
Daga Hassan R Jibrin. Shahararren jarumin Bollywood dake Kasar Indiya, wanda ya fito daga lardin Tamil Nadu mai suna Jai, ya sanar da rungumar addinin Musulinci. Jarumi Jai ya ce shigar sa addinin ya biyo bayan nazari mai zurfi ta hanyar kai ziyarce-ziyarce wuraren addininai mabanbanta domin mafita. "A duk inda na je sai masu bauta su mamaye ni domin...
Fadar Shugaban Kasa ta musanta yunkurin Soke Shariyar Addinin Musulunci
Daga Hassan R Jibrin. Mashawarcin Shugaba Bola Tinubu Kan Yada Labarai Da Tsare-tsare, Bayo Onanuga ya fitar da wata sanarwa a shafin sa na Facebook, inda ya musanta batun sauyawa Najeriya suna zuwa Hadakar Jihohin Najeriya wato United States of Nigeria ,cewar zuki ta malle ce.Fadar ta kuma kara da cewar gyaran tsarin mulkin kasa ba abu ne da Fadar...
Yanbana Bakwai Sun Girgiza Siyasar Indiya
Daga Hassan R Jibrin. Wasu matasa a Kasar Indiya, biyo bayan wani shagube da Babban Alkalin kasar, Mai Shariya Sury Kanta, yayi a lokacin sauraron wata shariyar karatun digiri na bogi da cewar matasa kamar kyankyasai suke.Matashi Abhijeet Dipke, ya mayar da martani ta hanyar kafa jam'iyya mai sunan Cockroach Peoples Party.Sabuwar jam'iyyar kawo yanzu tana neman shallake Jam'iyyar BJP...
Gwamnati ta sanar da ranakun hutun sallah Babba…
Daga Hassan R Jibrin Ma'aikatar Ilimi ta jihar Kano bisa umarnin gwamnatin jiha, ta sanar da rufe makarantu daga ranar Juma'a 22 ga watan Mayu zuwa Litinin 1 ga watan Yuni ga makarantun jeka,-ka-dawo. Su kuma makarantun kwana daga ranar Juma'a 22 zuwa Lahadi 31 ga Watan Mayu. Sanarwar ta shawarci iyayen yara da masu kula da su, su tabbatar yaran...
Bauchi: Bala Wunti is ready for the primary election
Hassan Turaki. Our attention has been called to a viral misleading claim suggesting that Dr. Bala Maijama'a Wunti is considering withdrawal from the All Progressives Congress Governorship primary election scheduled to hold on 21th May, 2026. The fifth column has deliberately fabricated this to misguide our people who have called on Dr. Bala Wunti to join the race to bring...
Hon Murtala Arrow Ya Gamsu Da Yanayin Ciyar Da Daliban Jigawa
Daga Hassan R Jibrin. Mashawarcin Gwamnan jihar Jigawa Kan Ciyar da dalibai a makarantun jihar, Honarabul Murtala Arrow Ringim, yayin kai wata ziyarar bazata a wasu makarantun jihar domin ganin yanayin ciyarwa, ya nuna gamsuwarsa da bin ka'idar gwamnati ajan lamarin. Honarabul Ringim ya kuma jaddada aniyar gwamnatin Mallam Umar Namadi ta ganin daliban jihar suna samun abinci mai tsafta da...
Gwamnatin kano zata mayar da SORTED RANO zuwa Sumaila…
Hassan Turaki. Gwamnan Jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, zai mayar da makarantar State Polytechnic Rural daga ƙaramar hukumar Rano zuwa ƙaramar hukumar Sumaila. Matakin ya biyo bayan samun babbar makarantar Federal Polytechnic a ƙaramar hukumar Rano, domin samar da daidaito da bunƙasa harkar ilimi a sauran yankunan jihar. Al’ummar Sumaila sun bayyana farin cikin su tare da gode wa Gwamna bisa...
People were paid N18, 078, 575.03million
Hassan Turaki. The Jigawa State and Local Governments Contributory Pension Scheme Board has commenced disbursement of N661,162,525.84.13million as terminal/death benefits to 272 retirees and realtives of the deceased Civil Servants. The Jigawa State Head of the Civil Service, Alhaji Muhammad K. Dagaceri, made this known while addressing the beneficiaries at the Pension House in Dutse. He expalined that the paymenty...
Za muyi kokari wajen inganta kasuwanci – BARAYA
Hassan Turaki. Hon. Ahmad Isah Barayan Dutse Dan takaran Sanatan Jigawa ta tsakiya a karkashin tutar jam'iyyar ADC, yayi wannan ikirari ne yayin ganawar sa da manema labarai a gidan sa dake birnin Dutse. Jam'iyyar ADC a jihar Jigawa kamar kowacce jiha ta aiwatar da tantance yan takaran Sanata na kowani shiyya kamar yadda uwar Jam'iyyar ta kasa ta sahale musu. Da...
Don’t push me to the wall, Gov Yusuf warns Kwankwaso
KHADIJA NASIR Governor Abba Kabir Yusuf of Kano State has tackled his estranged benefactor, Rabiu Musa Kwankwaso, over “frequent attacks” against him, saying his silence should not be misinterpreted as fear. He said, “For us, Kano peace is our priority, but if we are pushed to the wnall, we will open our mouths and talk. Silence is not a sign of...













