KWARA: Bandits Attack Police station, Emirs Palace…
ALI MUHAMMAD RABIU The Kwara state police command has confirmed the abduction of ten persons, attack on police station and Palace by suspected bandits in Yashikira, Baruten Local Government Area. In a statement the command Public Relations Officer Adetoun Ejinre -Adeyemi says the armed criminals, in a coordinated and desperate assault simultaneously attacked the Yashikira Police Divisional Headquarters and the Palace...
UN Alarm: Tinubu Has Turned Nigeria into Hunger Hotspot, Says Waziri…
Sunusi Yakubu. President Atiku Abubakar has described the latest warning by the United Nations that nearly 35 million Nigerians could face acute hunger between June and August 2026 as a devastating global verdict on the Tinubu administration, declaring that no government with a conscience can preside over such mass suffering and still speak the language of progress.“That is tens of...
Shugaban Kwamatin Shura Ya Shawarci Musulmai Kan Azumin Tsayuwar Arfa
Daga Hassan R Jibrin. Babban limamin Gano dake Karamar Hukumar Dawakin-Kudu a jihar Kano, Sheik Umar Yusuf Gidan Digawa, kuma Shugaban Kwamatin Shura, a sakon da ya wallafa ta kafar sada zumunta ga dokacin musulmai, ya shawarci musulmai da yin azumin ranar Arfa. Shehun malamin ya kwatanta falalar dake cikin ibadar baya ga gafarar Allah ga masu yi da kuma...
Hukumar Kula Da Kwalejojin Ilmi Ta Kasa Ta Amince Da Bayar Da Shaidar Digiri
Daga Hassan R Jibrin Hukuma mai kula da kwalejojin ilmi ta kasa, ta amincewa Kwalejojin Ilmi da su fara shirye-shiryen bayar da shaidar karatun digiri kai tsaye ba tare da hadin gwuiwa da wata Jami'a ba. Shugabar Hukumar, Dr Angela Ajala ta sanar da hakan,biyo bayan aiwatar da sabbin tsare-tsaren inganta Makaratun Kwalejojin Ilmi.A kwanakin baya ne, Dr Ajala ta ankarar...
KANO 2027: NDC Ta Yi Babban Kamu …
Daga Hassan R Jibrin Shugaban Ma'aikatan Ofishin Shugabanin Jam'iyyar APC na Kasa, Honarabul Mustapha Bala Dawaki, ya fice daga jam'iyyar APC zuwa NDC. Ficewar ta sa ta biyo bayan nuna rashin gamsuwa da rawar da gwamnatin jiha ta taka wajen zaben fidda gwani da kuma rashin baiwa tsofaffin 'ya'yan jam'iyyar APC damar taka rawar nema mata nasara a zaben 2027. Wasu...
KANO: NDC Ta Yi Babban Kamu…
Daga Hassan R Jibrin Shugaban Ma'aikatan Ofishin Shugabanin Jam'iyyar APC na Kasa, Honarabul Mustapha Bala Dawaki, ya fice daga jam'iyyar APC zuwa NDC. Ficewar ta sa ta biyo bayan nuna rashin gamsuwa da rawar da gwamnatin jiha ta taka wajen zaben fidda gwani da kuma rashin baiwa tsofaffin 'ya'yan jam'iyyar APC damar taka rawar nema mata nasara a zaben 2027. Wasu...
2027 ELECTION: Candidacy swallowed chairmanship Position for Jigawa correspondent’s Chapel
Hassan Turaki. The Nigeria Union of Journalists (NUJ), Jigawa State Council, has removed Comrade Zangina Mohammed Kura as Chairman of the Correspondents’ Chapel with immediate effect following his exit from journalism service and his participation as a political candidate in the forthcoming 2027 general elections. This decision follows complaints received by the Council and credible evidence confirming that...
2027: Kano lawmaker mobilises 2,000 clerics to pray for Tinubu
Sunusi Yakubu. The member representing Kiru/Bebeji constituency in the House of Representatives, Abdulmumin Jibrin Kofa, has mobilised 2,000 Imams and Ulamas in a special prayer session for President Bola Ahmed Tinubu, Governor Abba Kabir Yusuf, and the success of the All Progressives Congress (APC) in the forthcoming elections. The prayer session, which took place at the Jumuat mosque built by...
Shugaban Kasar Senegal Bassirou Diomaye Faye ya kori Firaminista Ousmane Sonko
Shehu Mustapha Chaji An wayi gari da labarin Shugaban Kasar Senegal Bassirou Diomaye Faye ya kori Firaminista Ousmane Sonko da Ministoci talatin da biyar.Wannan abinda ya faru ya tashi hankalin masu bibiyar siyasar kasar Senegal. Sonko shine ya dauko Faye ya bashi Jam'iyya ya kuma tsaya masa ya mara masa baya ya zama Shugaban Kasar Senegal. Sonko shine Jagoran yan adawa...
Dan Jarida Ya Bayyana Irin Sauyin Da Ya Samu Tun Bayan Zuwa Mulkin Tiani a Nijar
Ibrahim Aminu makama Wani ɗan jarida da ke birnin Yamai a Jamhuriyar Nijar, Abdourahamane Sidi Chaibou, ya bayyana cewa rayuwarsa ta samu sauyi mai kyau tun bayan hawan Janar Abdourahamane Tiani kan mulki. Chaibou ya ce ya shafe tsawon shekaru 15 yana aikin jarida, amma duk da ƙoƙarin da yake yi, bai taɓa samun damar biyan buƙatunsa yadda ya kamata ba...













