Daga Hassan R Jibrin.
A wata tattaunawa da gidan talabijin na Central News, tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya nunar da cewar rashin tsaron da ke addabar wani bangare na kasar nan wani abin takaici ne.
Ya kuma alakanta yanayin da kasar ta tsinci kanta a matsayin abin firgitarwa ne.”Duk gwamnatin da ta gaza Kare rayuja da dukiyoyin al’ummarta abar gudu ce.
Dole jama’a su nemo bakin zaren” acewar Obasanjo.










