Hassan Turaki.

A binciken masana da dama an tabbatar da cewa ana sa ran watan Ramadan zai cika kwanaki 30.

Idan hakan ta kasance Juma’a mai zuwa ake hasashen za ta zama ranar Sallar Eid al-Fitr, a cewar masanin taurari Abdullah Al-Khudairi.

Al-Khudairi ya bayyana cewa akwai yiwuwar jinjirin watan Shawwal ya bayyana a sararin samaniya, abin da zai tabbatar da kammala azumin watan Ramadan da fara bukukuwan karamar Sallah.

ALLAH yasa Muna daga cikin wadanda ALLAH ya karbi ibadun su.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here