EDITA.

Mohammed Bello El-Rufai, ɗan majalisar wakilai da ke wakiltar Kaduna ta Arewa, ya zargi ICPC da ɓata sunan mahaifinsa, Nasir El-Rufai, ta hanyar amfani da shirun sa a matsayin makami a kansa.

A wata sanarwa da ya fitar a madadin Yan uwan sa.

Bello ya ce abin takaici ne yadda hukumar ICPC ke gudanar da farfaganda a kafafen yaɗa labarai maimakon bin doka da tsari wurin gudanar da aikin ta.

A karshe yace zasu yi duk abinda ya dace ganin sun kare mutuncin mahaifin su.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here