Hassan Turaki.

Babbar Kotun Tarayya dake Abuja ta wanke Mataimakin Kwamishinan ‘Yan Sanda (DCP) da aka dakatar, Abba Kyari, daga zargin rashin bayyana kadarorin sa da hukumar NDLEA ta shigar a kansa a tsawon lokaci.

Hukuncin kotun ya wanke Kyari daga zarge-zargen bayan kotun ta gano cewa babu isassun hujjoji da zasu ci gaba da shari’ar a kansa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here