Daga Hassan R. Jibrin.


Majalisar Dattawa ta amince da dokar kafa Asusun Amintattu Na ‘Yan-Sandan Najeriya

Idan Shugaba Bola Tinubu ya rattabawa hannu, za ta bada damar samun karin kaso daya daga Asusun Tarayya.

Kafin haka ana cire rabin abin da sabuwar dokar ta tanada.
Kudaden dai za’a yi amfani da su ne wajen inganta rayuwar ‘yan-sanda alokaci da kuma yayin ritaya.


Dokar, idan an aiwatar da ita kamar yadda take, samun nitsuwa da fata nagari bayan kammala aiki, zai zamo abin alfahari ga jami’an .

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here