EDITA.

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa zai goyi bayan duk wanda jam’iyyar ADC ta zaɓa a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027.

Atiku, wanda shi ma ke neman takarar a ƙarƙashin jam’iyyar, ya jaddada cewa haɗin kai da mutunta zaɓin jam’iyya su ne ginshiƙan nasara, yana mai nuna aniyar sa ta aiki tare da duk wanda ya samu tikitin takara.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here