KEBBI: FIRST LADY URGES MUSLIMS TO INTENSIFY PRAYERS.

0

SANI DUTSINMA. MESSAGE/KEBBIThe First Lady of Kebbi State, Hajia Zainab Nasare Nasir, has extended a warm greating and wishes to the people of Kebbi State as they celebrate the occasion of Eid al-Fitr. The message was contained in a statement issued to newsmen in Birnin Kebbi the state capital by the Chief Press Secretary to the First Lady of the state,...

AS SCHOOLS RESUME IN KANO STATE: Bright Talent Broke The Jinx

0

By Hassan R Jibril Schools both public and private have resume the new academic session. In Kano state with a minimal turn-out.In Dawakin-Kudu zone,an investigation conducted shows a disturbing results in some areas,while in others as an imaginary. Bright Talent Academy,is one of the private schools in Gano town in Dawakin-Kudu local government area in the state resumed with a full...

DAWISUN KANAWA YA KOMA ADC DAGA APC

0

Ibrahim A. Makama. Dan gwagwarmayar siyasa kuma mai sharhi kan al’amuran yau da kullum, Hon Salihu Tanko Yakasai, wanda aka fi sani da Dawisun Kanawa, ya sanar da ficewar sa daga jam’iyyar (APC) tare da komawar sa sabuwar jam’iyyar (ADC). Wannan na dauke ne cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Litinin, Yakasai ya bayyana cewa ya ɗauki wannan...

JIGAWA: ALGOM tayi sabbin shugabanci …

0

Hassan Turaki. Kungiyar Mataimaka na Musamman ga Shugabannin Kananan Hukumomi kan Kafofin Sadarwa na Zamani, reshen Jihar Jigawa, ta sanar da kammala zaben sabbin shugabanninta, biyo bayan karewar wa’adin shugabancin rikon kwarya da ya gabata.An gudanar da wannan zabe ne cikin lumana ta hanyar sasanto bisa ga hadin kai da fahimtar juna, Hakan ya biyo bayan takarda Mai dauke...

JIGAWA: ALGOM tayi sabon shugabanci…

0

Hassan Turaki. Kungiyar Mataimaka na Musamman ga Shugabannin Kananan Hukumomi kan Kafofin Sadarwa na Zamani, reshen Jihar Jigawa, ta sanar da kammala zaben sabbin shugabanninta, biyo bayan karewar wa’adin shugabancin rikon kwarya da ya gabata. An gudanar da wannan zabe cikin lumana ta hanyar sasanto busa hadin kai da fahimtar juna, Haka ya biyo bayan takarda Mai dauke da a.sa...

Yaushe zaka fara azumin kwanaki shida na watan Shawwal ?

0

Hassan Turaki. Ana iya yin su a kowane lokaci cikin watan Shawwal:• a farkon wata,• a tsakiyar wata,• ko a ƙarshen wata. Haka kuma, ana iya yin su:• a jere,• ko a rarrabe. Ko da kafin ka rama azumin da ka bari, ko bayan ka rama — duk yana da falala. Manzon Allah (SAW) ya ce:“Duk wanda ya yi azumin watan Ramadan, sannan...

TIRKASHI: Motar kaya ta afka Cocin Katolika…

0

EDITOR. An shiga yanayin fargaba a cocin St. Matthias Catholic Church da ke Agulu, a ƙaramar hukumar Anaocha ta jihar Anambra, bayan da wata babbar motar kaya (lorry) ta daki ginin cocin sannan ta kama wuta nan take. Hatsarin ya faru ne da yammacin ranar Laraba, inda aka bayyana cewa direban motar yana gudu sosai, sai ya kasa sarrafa motar a...

‎ƴan bindiga sun sace sakataren ƙaramar hukumar har gida.

0

Hassan Turaki.‎‎Rahotanni sun tabbatar da cewa yan bindiga sun kutsa gidan Sakataren karamar hukumar Kibiya ta jihar Kano, inda su kayi awun gaba da shi.‎‎Shugaban majalisar kansilolin ƙaramar hukumar Hon. Sabo Yusuf Usman ne ya shaida wa Guarantee Newspaper cewa lamarin ya faru ne ranar Juma'a da daddare a gidan sakataren da ke garin Dinya.‎‎''Lamarin ya faru ne da...

Peaceful Eid-el-Fitr Celebrations Recorded in Kano Amid Tight Security

0

ABDULLAHI JALALUDDEEN KANO. Residents of Kano celebrated this year’s Eid-el-Fitr in a peaceful and joyous atmosphere, despite heightened security measures deployed across the metropolitan area. Security operatives were strategically stationed in all nooks and crannies of the city, maintaining a visible presence at Eid prayer grounds, major roads, and public places. The tight security arrangement contributed significantly to the calm...

EID EL-FITR: NUJ JIGAWA CALLS FOR UNITY, HAILS GOVERNOR’s AGENDA

0

Hassan Turaki. In a letter issued to newsmen in Dutse, The Jigawa State Council of the Nigeria Union of Journalists (NUJ) felicitates with the Jigawa State Government and the Muslim community on the occasion of this year’s Eid- el-Fitr celebration. In a statement jointly signed by the State Chairman, Comrade Ismai’la Ibrahim Dutse, and Acting Secretary, Comrade Aminu Umar Shuwajo, the...