Wakilin Mu.

Gidauniyar Hon. Dr. Zahraddeen Ibrahim Sulaiman Wakilin Ubandoman Kazaure Foundation na ci gaba da gudanar da ayyukan jin ƙai a kananan hukumomin Kazaure, Roni, Gwiwa da Yankwashi.

Daga cikin ayyukan akwai:

  • Rabon abinci ga marasa lafiya kowane mako.
  • Shirin ciyarwa na kwanaki 30 a watan Ramadan ga mabukata.
  • Gyaran burtsatse da samar da fitilar hasken rana a gurare da dama.
  • Tallafawa fannin lafiya, ilimi, ruwan sha, raya ababen more rayuwa da harkokin addini.

Al’umma sun yaba da kokarin da ake yi na inganta rayuwa da rage radadin talauchi a yankin.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here