Daga Hassan R Jibtin

Ga dukkan alamu APCn jihar Katsina na neman kwantowa kanta ruwa a zaben 2027.

Ware wasu kujerun da babu takara akan suka iya ja mata babbar barazana. ta nuna fushi ga wasu mabukata da magoyo bayansu.

Kamar yadda ta zartar na baiwa wasu tikitin kai tsaye, hakan ace kamar karramawa ce ga iyalansu ba tare da la’akari da ra’ayoyin mambobinta ba.

Masu cin wannan moriyar sun had a Yusuf Buhari,da iyalan Sanata Kanti Bello, Maimartaba Sarkin Daura da kuma babban attajirin jihar Alhaji Dahiru Mangal.

Shigowar sarakuna cikin siyasa dumu-dumu, ga manazarta ba abu ne mai alfanu ba, sai dai neman zubar da kimar masarautun a Iidanun talakawa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here