Daga Hassan R Jibrin.

Sanatan Kogi ta Tsakiya,Madam Natasha H Akpoti, ta daura aniyar baiwa illahirin mutanen yankin ta kyautar data don shiga duniyar gizo da kuna inganta sana’o’in da suka jibanci sadarwar zamani.

Sanatan ta bayyana aniyar ce, duba da karancin mu’amalar mutanenta a kafofin sada zumunta.Masu sharhi, na ganin wasu sabbun dabaru ne, da ‘yan-siyasa ke bijirowa dasu domin karkatar da tunanin jama’a, wajen boye gazawar sauke nauyin dake wuyansu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here