Hassan Turaki.

Jam’iyyar APC ta dakatar da yunkurin bawa ‘yan majalissar wakilai da sanatoci tikitin kai tsaye domin takara ba tare da neman amincewar yayan Jam’iyyar ba.

Jam’iyyar tace dole Sanata ko dan majalisa ya koma mazabar sa domin neman yaddar su kafin zama Dan takara a zaben 2027 dake karatowa.

Wannan na zuwa ne a dai-dai lokacin da jam’iyyar APC ke fuskantar kalubale irin na adawa daga jam’iyyun adawa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here