EDITA.

Dan Jaridar Channels TV Seun Okinbaloye ya mayar da martani kan barazanar da Wike ya yi masa Mai gabatar da shirin siyasa na gidan talabijin na Channels, Seun Okinbaloye, ya ce bai ji tsoron furucin Ministan Abuja, Nyesom Wike ba, bayan ya ce da zai iya “harbe shi” a yayin wata tattaunawa kai tsaye.Ɗan jaridar ya gode wa kungiyoyin farar hula da suka yi Allah Wadai da kalaman na Wike, inda yace wannan ba zai hana shi yin aikinsa ba kamar yadda ya saba

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here