Naziru Hamisu.

Sanata Aminu Waziri Tambuwal, tsohon gwamnan Sokoto, ya fice daga jam’iyyar PDP tare da komawa ADC.

Ya ce ya dauki wannan mataki ne saboda rikice-rikice da sabanin shugabanci da ke ci gaba da faruwa a cikin PDP.

Tambuwal ya gode wa jam’iyyar bisa damar da ta ba shi ya yi wa Najeriya hidima, tare da jaddada kudirin sa na ci gaba da aiki domin ci gaban kasa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here