By Chief Editor.
Lamarin ya faru ne a lokacin da alkalin ya ke kan hanyarsa ta komawa gida daga wajen aiki a daren jiya Asabar, a wani yanki da ke kan hanyar Birnin Kebbi.
Mazauna Birnin Kebbi da kewaye na cikin damuwa da tsoro, ganin cewa har da manyan jami’an shari’a yanzu ’yan bindiga ke kai hari. Ana ci gaba da bibiyar cigaban lamarin, kuma za mu kawo muku cikakkun bayanai da zarar mun samu sabbin bayanan da suka shafi ko an ceto shi ko kuma an tuntuɓi iyalinsa.
Allah ya dawo da shi cikin koshin lafiya.










