Daga Hassan R Jibrin.

Wani aminin tsohon mataimakin shugaban jam’iyyar ADC mai kula da shiyyar arewa maso gabas, Hon Nafi’u Bala Gombe, Dr Ahmed Gana ya tabbatar da cewa, lokacin da tsohon mataimakin shugaban ya sauka har gidan sa yaje ya bayyana masa matakin Dr Gana.

Ya shaida haka ne a shafin sa na Facebook, lokacin da yake sharhi ga wani mai suna Datti Assalafy, da ya kalubalanci tsohon mataimakin shugaban.

Hon.Nafi’u Gombe kawo yanzu, ana yi masa gani a matsayin kadangaren bakin tulu ga jam’iyyar ta ADC, duk da turururuwar da wasu ‘yan siyasa keyi zuwa cikin jam’iyyar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here