JIGAWA/PILGRIMS: An kammala aikin tantance lafiyar…

0

Abdullahi Aminu Jahun. Hukumar Jindadin Alhazai ta jihar Jigawa ta bayyana cewa ta kammala aikin tantance lafiyar maniyatan aikin Hajjin bana, wanda hakan wani babban matakin ne a ayyukan aikin Hajjin 2026. Darakta janar na hukumar Alhaji Ahmad Labbo ne ya bayyana hakan yayin da yake zantawa da manema labarai a ofishin sa dangane da shirye-shiryen aikin Hajjin bana. Labbo ya tabbatar...

0

Kwara Govt Presents Medical Equipment To KWASU Osi Campus Clinic22/02/2026The Kwara State Government has presented hospital and medical equipment to the State University, Osi Campus,clinic as part of its continued commitment to providing quality and accessible healthcare services to all .Presenting the equipment, the Executive Secretary of the Kwara State Primary Health Care Development Agency (KWSPHCDA),...

NUJ: REMINDER/INVITATION

0

The Nigeria Union of Journalists (NUJ), Jigawa State Council, wishes to remind and invite its esteemed members and the general public to the continuation of the Ramadan Special Lecture tagged “Jawabi daga Malamai.” This programme is organized by the NUJ in collaboration with the Jigawa State Government through the Office of the Secretary to the State Government.The lecture continues...

zaben Abuja ya bada mamaki…

0

Wakilin mu PDP ta doke APC da sauran jam'iyyun da suka tsaya takarar shugabancin Gwagwalada a AbujaHukumar zaben Nijeriya INEC ta ayyana Mohammed Kasim na jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben shugabancin karamar hukumar Gwagwalada, Abuja da aka gudanar ranar Asabar.Sakamakon da INEC ta fitar ya nuna cewa Mohammed Kasim ya samu kuri’u 22,165, inda ya doke babban...

Jigawa: Sako daga hukumar yan sanda

0

Me magana da yawun hukumar yan sandan jihar Jigawa SP Shi'isu lawan Adam ya tabbatar da cewa hukumar zata cigaba da Sanya ido domin daukan mataki na doka dangane da masu dabi'ar rufe lambar motar su. Cikin wata sanarwar da shi'isu ya fitar ya ja hankalin mutane masu ta'ammali da ababen hawa dabsu guji rufe lambar su musamman domin kauce...

NPF: A Very peaceful Xmas and New year in Jigawa …

0

Hassan Turaki. THE BAN ON THE USE OF KNOCKOUTS, PILI CARDS, AND ALL FORMS OF FIREWORKS DURING THE CHRISTMAS AND NEW YEAR FESTIVE SEASON IS STILL ENFORCED. The Jigawa State Police Command, under the strategic leadership of CP Dahiru Muhammad, psc, fdc, extends its heartfelt goodwill and season’s greetings to the peace-loving people of the state as they commemorate the Christmas...

APC: Kungiyar mawallafa a shirye take domin kare muradun gwamnati …

0

Hassan Turaki. Kungiyar mawallafa reshen jihar Jigawa ta jaddada goyon bayan ta ga gwamnan jihar Mal. Umar Namadi kan yadda yake aiwatar da ayyukan raya kasa da gina alu'ma. Shugaban kungiyar na riko Kamal Ibrahim Miga ne ya bayyana hakan wa manema labarai Jim kadan bayan fitowa daga wani tattaunawa da sukayi da mawallafa da jami'an gwamnatin jihar domin tabbatar da...

Jihar kano ta koma baya a mulkin NNPP …

0

Ibrahim A. Makama. Tunda nake a rayuwata Ban Taɓa Ganin Gwamnatin data lalata jihar Kano Kamar Gwamnatin yan kwankwasiyya Ba, jihar Kano ta Zama koma Baya a Yanzu. A Da Daga Jihar Lagos Sai Kano A Fannin Cigaba Amma Yanzu Da Yake Kano Ta Koma Hannun NNPP Ta Zama Koma Baya, Gashi Tarbiyya Da Harkar Tsaro Duk Sun Tabarbare.

BREAKING NEWS: Charges against Nnamdi Kanu analysed by judge …

0

By Editor . The court holds that Nnamdi Kanu issued threats to Nigerians including his people he claimed to be fighting for. Nnamdi Kanu carried out violence using his radio broadcast, which led to the death of many people. All these violent statements from Nnamdi Kanu's broadcast as evidence before the court were deliberate as he believes in violence- Justice Omotoso Court holds...

Akpabio’s statement on the air for different interpretation …

0

Hassan Turaki Senate President Godswill Akpabio on Tuesday stated that no nation in the world, including the United States, is free of crime. Akpabio made the remarks while presiding over plenary during a heated debate on the killing of Brigadier-General Uba Musa in Borno State, as well as the abduction of 25 schoolgirls and the killing of a vice...