Hassan Turaki.
Majalisar Dattawan Najeriya Ta Gayyaci Ahmad Isa Mai Berekety Family Da Ya Bayyana A Gaban ta Ranar 27 ga watan Fabarairu 2025 Domin Amsa Wasu Tambayoyi dangane da yadda yake gudanar da ayyukan Shi a Brekete Family
Majalisar ta gargadi Ahmad isa kan cewa matukar bai amsa gayyatar su ba, zai kara zama mai laifi, haka zalika su har yanzu basu san da wani gidan redion human rights ba, inji shugaban majalissar dattijai Godwil Akpabio.
Leave a Reply