News

WATA SABUWA: Majalissa ta gayyaci mai Berekete family …

Hassan Turaki.

Majalisar Dattawan Najeriya Ta Gayyaci Ahmad Isa Mai Berekety Family Da Ya Bayyana A Gaban ta Ranar 27 ga watan Fabarairu 2025 Domin Amsa Wasu Tambayoyi dangane da yadda yake gudanar da ayyukan Shi a Brekete Family

Majalisar ta gargadi Ahmad isa kan cewa matukar bai amsa gayyatar su ba, zai kara zama mai laifi, haka zalika su har yanzu basu san da wani gidan redion human rights ba, inji shugaban majalissar dattijai Godwil Akpabio.

Related Articles

2 Comments

  1. Assalamu Alaikum, Ina son in yi aiki da wannan jaridar ta Hausa domin in ba da tawa gudumuwa a matsayi na marubucin wannan harshe. Ina fatan za a bani dama, nagode. 0703030399110 08155092812 Kaduna

Leave a Reply to Bello Ahmadu Alkammawa Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button